scratch-l10n/www/scratch-website.download-scratch2-l10njson/ha.json
34 lines
3.3 KiB
JSON
Raw Normal View History
2022-09-01 14:56:55 -04:00
"download.title": "editar offline na Scratch 2.0",
"download.intro": "Zaka iya saka editar Scratch 2.0 don aiki akan ayyuka batare hadin yanar gizo ba. Wanan sagar zai yi aiki akan Windows da MacOs.",
"download.installation": "Sakawa",
"download.airTitle": "Adobe AIR",
"download.airBodyHTML": "Idan baku da shi, zazzage kuma shigar da sabuwar Adobe AIR",
2022-09-01 14:56:55 -04:00
"download.macOSX": "Mac OS X",
"download.macOlder": "Mac OS 10.5 & wanda ya girmi wannan",
"download.windows": "Windows",
"download.download": "saukar",
"download.offlineEditorTitle": "Editan Scratch na offline",
"download.offlineEditorBody": "a gaba saukar da kuma saka editan Scratch 2.0 ba tara zama kan yanar gizo ba",
"download.supportMaterialsTitle": "Abubuwa masu tallafawa",
"download.supportMaterialsBody": "ana niman taimako wajjen farawa? a nan ga wadansu albarkatu masu taimakawa.",
"download.starterProjects": "Ayyukan farawa",
"download.gettingStarted": "Jagorar farawa",
"download.scratchCards": "katunan Scratch",
"download.updatesTitle": "sabuntawa",
"download.updatesBody": "Editan Offline na iya sabunta kansa(da izinin mai ammfani). zai duba labaran sabuntawa a farawa ko za ka iya amfani da ba da umarnin\"duba sabuntawa\" a cikin menun fayil.",
"download.currentVersion": "Saigar yanxu shine {version}",
"download.otherVersionsTitle": "Sauran sigogin Scratch",
"download.otherVersionsOlderHTML": "Idaan kana da tsohuwar kwamfutar, ko baza ka iya saka editan Scratch 2.0 na offline ba, za ka iya gwada saka Scratch 1.4.",
"download.otherVersionsAdminHTML": "Idan kai mai kula da cibiyar sadarwa ne: Wani memban al'ummar ya ƙirƙiri Scratch 2.0MSI kuma yana kula da ita ya kuma saka ta don jamaa su saukar a nan.",
2022-09-01 14:56:55 -04:00
"download.knownIssuesTitle": "sanannun abubuwa",
"download.knownIssuesOne": "Idan editar ka na offline na faduwa kai tsaye bayan an bude Scratch, saka Editan Scratch 2 na offline kuma (duba mataki na 2 a sama). Wannan batun don kwaro ne da aka gabatar acikin Adobe Air siga ta 12(wanda aka fitar a afrilu 2014).",
"download.knownIssuesTwo": "Tubalin tsarin hoto(a cikin yanda yake a zahiri) na iya rage ma ayyuka sauri dan wani sanannen kwarin flash.",
"download.knownIssuesThree": "ba a samu Jakar bayaba",
"download.knownIssuesFour": "Akan MacOS za ka iya ganin sako ma nuna cewa \"Scratch 2 na kokarin sakasabon kayan aiki mai taimako\" kuma tambayar sunar mai amfaninka da kalmar sirrinka. A halin yanxu muna bincikan wani mafita don yin wannan mastalar.",
2022-09-01 14:56:55 -04:00
"download.reportBugs": "Kaikarar kwari da matsaloli",
"download.notAvailable": "Hmm, ba a samun editan saukarwa yanxu - don Allah sake sabunta shafin don sakewa kuma."