scratch-l10n/www/scratch-website.microbit-l10njson/ha.json

45 lines
No EOL
4 KiB
JSON

{
"microbit.headerText": "{microbitLink}karamar circuit board ce da aka tsara don taimakawa wa yara wajen koyon yin kode da kuma kirkira da fasaha. Yana da fasali da yawa wandanda suka hada da nuni na LED, maballan, da na'ura mai gane motsi. Kana iya hada shi da Scratch kuma ka gina ayyukan kirkira da suke haduwa da sihirir duniyar diital da na zahiri.",
"microbit.gettingStarted": "za a fara",
"microbit.installMicrobitHex": "Shigar da Scratch micro:bit HEX",
"microbit.cardsDescription": "Wadannan katunan suna nuna yadda ake fara yin aiki da micro:bit da kuma Scratch.",
"microbit.connectUSB": "Hada wani mico:bit da kwamfyutar ka da wayar USB",
"microbit.downloadCardsTitle": "Saukar da katunan micro:bit",
"microbit.downloadHex": "Saukar da Scratch micro:bit fayil na HEX",
"microbit.dragDropHex": "Ja kuma saukar da fayil na HEX akan micro:bit dinka",
"microbit.installHexAndroid": "Da fatan za a bi umarnin don shigar da fayil ɗin HEX akan kwamfutar da ke gudana Windows, macOS ko ChromeOS.",
"microbit.connectingMicrobit": "ana sadar da micro:bit da Scratch",
"microbit.powerMicrobit": "ba micro:bit dinka wuta da USB ko fakitin baturi.",
"microbit.useScratch3": "Yi amfani da editan {scratch3Link}.",
"microbit.addExtension": "hada karin micro:bit din.",
"microbit.thingsToTry": "Abubuwan da za a iya gwadawa",
"microbit.displayHelloTitle": "Nuna “Sannu!”",
"microbit.displayHelloBlock": "Nemi tubalin {displayHelloText} kuma sai ka danna kanshi.",
"microbit.displayHelloText": "“nuna sannu”",
"microbit.helloScroll": "Yakamata ka gan {helloText} gungura ta nunin micro:bit",
"microbit.helloText": "“sannu”",
"microbit.starterProjects": "Ayyukan farawa",
"microbit.heartBeat": "Bugun zuciya",
"microbit.heartBeatDescription": "danna maballin yin zane mai motsin zuciya",
"microbit.tiltGuitar": "karkata Guitar",
"microbit.tiltGuitarDescription": "Yi kiɗa ta hanyar karkatar da micro: bit.",
"microbit.oceanAdventure": "yawon kasada a teku",
"microbit.oceanAdventureDescription": "gina mai sarrafawan ka sai ka yi iyo zuwa wajen saxophone din.",
"microbit.troubleshootingTitle": "Niman matsalar",
"microbit.checkOSVersionTitle": "Ka tabbatar cewa operating system dinka ya dace da Scratch Link",
"microbit.checkOSVersionText": "Mafi karancin sigar operating system an jera su a saman wannan shafin. Duba umarni don duba sigar ka na {winOSVersionLink} ko {macOSVersionLink}. ",
"microbit.winOSVersionLinkText": "Windows",
"microbit.macOSVersionLinkText": "macOS",
"microbit.closeScratchCopiesTitle": "Rufe sauran kwafin Scratch",
"microbit.closeScratchCopiesText": "kwafi daya na Scratch ne kawai za a iya sadarwa da micro:bit a lokaci daya. idan Scratch na a bude a sauran allunan burauzar ka na a kunne, kulle kuma ka sake gwadawa.",
"microbit.otherComputerConnectedTitle": "tabbatar cewa babu wani kwamfuta da ke hade da micro:bit dinka",
"microbit.otherComputerConnectedText": "Kwamfuta daya kachal ne za a iya hadawa a lokaci daya a micro:bit. idan kana da wani kwamfuta daban da ka hada da micro:bit, ka cire hadin micro:bit din ko ka kulle Scratch a kwamfutan kuma ka sake gwadawa.",
"microbit.resetButtonTitle": "Tabbatar cewa ba maballin “sake” kake dannawa ba",
"microbit.resetButtonText": "wani lokaci idan kana amfani da micro:bit zaka iya danna “sake” cikin kuskure a baya tsakanin wajen jona USB da wuta. tabbatar cewa ka ajiye yatsunan ka(da yatsunan kafa) nesa daga wajen a lokacin da kake amfani da Scratch.",
"microbit.imgAltMicrobitIllustration": "sampurin circuit board na micro:bit.",
"microbit.imgAltDragDropHex": "Ja kuma saukar da fayil din HEX daga babban fayil da ka saukar da shi zuwa micro:bit.",
"microbit.imgAltDisplayH": "wani micro:bit mai nuna wani H.",
"microbit.imgAltHeartBeat": "aikin Scratch mai zuciya",
"microbit.imgAltTiltGuitar": "aikin Scratch mai guitar",
"microbit.imgAltOceanAdventure": "wani aikin Scratch mai kifin clown da saxophone a karkashin ruwa."
}