scratch-l10n/www/scratch-website.ideas-l10njson/ha.json

53 lines
No EOL
3.8 KiB
JSON

{
"ideas.headerMessage": "Menene zaka ƙirƙira?",
"ideas.headerButtonMessage": "zabi koyarwa",
"ideas.gettingStartedTitle": "za a fara",
"ideas.gettingStartedText": "kai sabon shiga ne a Scratch? gwada fara koyo",
"ideas.tryIt": "Gwada shi",
"ideas.activityGuidesTitle": "Jogarar ayyuka",
"ideas.activityGuidesText": "me kakeso ka kirkira da Scratch? Ga kowane aiki, za ka iya gwada koyo, saukar satin katunan kodin, ko duba jagorar mai koyarwa.",
"ideas.animateANameTitle": "yi animating suna",
"ideas.animateANameDescription": "yi zane mai motsin harufan sunanka, harifin farko no sunanka, ko kalma mafi soyuwa a gare ka",
"ideas.animateACharacterTitle": "yi zane motsin wani harafi",
"ideas.animateACharacterDescription": "kayarta da harafin da zane mai motsi",
"ideas.makeMusicTitle": "haɗa waƙa",
"ideas.makeMusicDescription": "Choose instruments, add sounds, and press keys to play music.",
"ideas.createAStoryTitle": "ƙirƙiri tatsuniya ",
"ideas.createAStoryDescription": "zaki harafi, kara tattaunawa, kuma kayatar da tasuniyar ka.",
"ideas.chaseGameTitle": "yi wasar farauta",
"ideas.chaseGameDescription": "kirkiri wani wasa a inda zaka iya bin wani harafi da guda don samun maki.",
"ideas.videoSensingTitle": "tsinkaye ta hanyan bidiyo",
"ideas.videoSensingDescription": "yi hulda da wani aiki ta amfani karin na'ura mai gano bidiyo.",
"ideas.seeAllTutorials": "duba dukkanin koyarwa",
"ideas.cardsTitle": "sami dukkanin tarin katunan yin kod",
"ideas.cardsText": "Da katunan yin kod na Scratch, za ka iya koyon yadda zaka ƙirƙirar wasa mai mu'amala, tasuniyoyi, kidi, zane masu motsi, da abun da yafi hakan!",
"ideas.starterProjectsTitle": "Ayyukan farawa",
"ideas.starterProjectsText": "Za ka iya wasa da ayyukan mai farawa da kuma sake gauraya su don yin kirkirar ka.",
"ideas.starterProjectsButton": "yi shawagi cikin ayyukan mai farawa",
"ideas.tryTheTutorial": "gwada koyarwar",
"ideas.codingCards": "Katunan yin kod",
"ideas.educatorGuide": "jagorar masu koyarwa",
"ideas.desktopEditorHeader": "wajen saukar da Scratch App",
"ideas.desktopEditorBody": "Don ƙirƙira ayyuka ba tara da wani hadin yanar gizo ba, zaka iya <a href=\"/download\">sauke Scratch App</a>.",
"ideas.questionsHeader": "Tambayoyi",
"ideas.questionsBody": "shin ana da wani tambaya? duba <a href=\"/info/faq\">tamboyoyi da ake yawan yi</a> ko ziyarci <a href=\"/discuss/7/\">taimako tare da dandalin rubutu</a>.",
"ideas.cardsPurchase": "sayi set din da aka buga",
"ideas.MakeItFlyTitle": "sa shi ya tashi",
"ideas.MakeItFlyDescription": "zabi kowane harafi kuma kasa ya tashi sama!",
"ideas.RaceTitle": "yi tsare har a tashi",
"ideas.RaceDescription": "kirkiri wasa da harafi biyu na tsare da junansu",
"ideas.HideAndSeekTitle": "Boyewa kuma da nima",
"ideas.HideAndSeekDescription": "kirkiri wasan boyewa da kuma nema da harufa da ke bijirowa da bacewa. ",
"ideas.FashionTitle": "wasan ado",
"ideas.FashionDescription": "kirkiri wasan da zaka sa ma harrafi kaya da kaya daban daban da kala daban daban. ",
"ideas.PongTitle": "wasan pong",
"ideas.PongDescription": "kirkiri wasa inda kwalo ke bonsin tare da sauti, maki,da sauran yaniyi.",
"ideas.ImagineTitle": "suranta wata irin duniya",
"ideas.ImagineDescription": "ya nazarin duniyar da komai ke yiwuwa.",
"ideas.DanceTitle": "muyi rawa",
"ideas.DanceDescription": "Design an animated dance scene with music and dance moves.",
"ideas.CatchTitle": "wasar kamawa",
"ideas.CatchDescription": "kirkiri wasan da kake kama abubuwa da ke fadowa daga sama.",
"ideas.VirtualPetTitle": "Dabbobin wasa da ke yanar gizo",
"ideas.VirtualPetDescription": "ƙirƙiri wani dabba mai mu'amala da ke iya ci, sha, da wasa."
}