mirror of
https://github.com/scratchfoundation/scratch-l10n.git
synced 2025-01-22 12:20:33 -05:00
460 lines
No EOL
39 KiB
JSON
460 lines
No EOL
39 KiB
JSON
{
|
|
"general.status": "Tace Ayyukan",
|
|
"general.languageChooser": "Zaɓi Harshe",
|
|
"general.accountSettings": "Tsarin asusun",
|
|
"general.about": "Game da",
|
|
"general.aboutScratch": "Game da Scratch",
|
|
"general.apiError": "kash, Scratch tayi kuskure",
|
|
"general.back": "baya",
|
|
"general.birthMonth": "Watan aihuwa",
|
|
"general.birthYear": "Shekarar aihuwa",
|
|
"general.donate": "Bada gudummawa",
|
|
"general.cancel": "fasa",
|
|
"general.close": "kulle",
|
|
"general.collaborators": "Masu haɗin gwiwa",
|
|
"general.community": "Jama'a",
|
|
"general.confirmEmail": "Tabbatar da akwatin i-mel",
|
|
"general.contactUs": "A tuntube mu",
|
|
"general.getHelp": "nemi taimako",
|
|
"general.contact": "tuntuba",
|
|
"general.cookies": "Cookies",
|
|
"general.done": "an gama",
|
|
"general.downloadPDF": "saukar da pdf",
|
|
"general.emailUs": "yi mana i-mel",
|
|
"general.conferences": "tarurruka",
|
|
"general.country": "kasa",
|
|
"general.create": "ƙirƙirar",
|
|
"general.credits": "Tawagarmu",
|
|
"general.donors": "masu bayarwa",
|
|
"general.dmca": "DMCA",
|
|
"general.emailAddress": "Adireshin i-mel",
|
|
"general.english": "turanci",
|
|
"general.error": "Kash! An samu matsala",
|
|
"general.errorIdentifier": "an shigar da kuskurenka tare da ainihi {errorId}",
|
|
"general.explore": "Bincika",
|
|
"general.faq": "Tambayoyi da ake yawaita yinsu",
|
|
"general.female": "Mace",
|
|
"general.forParents": "Ma iyaye",
|
|
"general.forEducators": "Ma masu karantarwa",
|
|
"general.forDevelopers": "Ma masu habakawa",
|
|
"general.getStarted": "Fara",
|
|
"general.gender": "Jinsi",
|
|
"general.guidelines": "Ka'idojin al'umma",
|
|
"general.invalidSelection": "zabi mara inganci",
|
|
"general.jobs": "Ayyuka",
|
|
"general.joinScratch": "Kasance tare da masu amfani da scratch",
|
|
"general.legal": "Na shari'a",
|
|
"general.loadMore": "Kara lodawa",
|
|
"general.learnMore": "Ƙara Koyi",
|
|
"general.male": "Namiji",
|
|
"general.messages": "Saƙonni",
|
|
"general.month": "wata",
|
|
"general.monthJanuary": "Janairu",
|
|
"general.monthFebruary": "Fabrairu",
|
|
"general.monthMarch": "Maris",
|
|
"general.monthApril": "Afrilu",
|
|
"general.monthMay": "Mayu",
|
|
"general.monthJune": "Yuni",
|
|
"general.monthJuly": "Yuli",
|
|
"general.monthAugust": "Agusta",
|
|
"general.monthSeptember": "Satumba",
|
|
"general.monthOctober": "Oktoba",
|
|
"general.monthNovember": "Nuwamba",
|
|
"general.monthDecember": "Disamba",
|
|
"general.myClass": "Ajina",
|
|
"general.myClasses": "Azuzuwana",
|
|
"general.myStuff": "Abuna",
|
|
"general.next": "na gaba",
|
|
"general.noDeletionTitle": "Ba za'a share asusunka ba",
|
|
"general.noDeletionDescription": "Ansa asusunka a cikin jerin wanda za'a goge amma sai ka shigo. An dawo da asusunka. Idan baka nemi a goge asusunka ba, ya kamata kayi{resetLink}domin ba asusunka tsoro. ",
|
|
"general.noDeletionLink": "Canza kalmar sirrinka",
|
|
"general.nonBinary": "ba binary bane",
|
|
"general.notRequired": "Ba a bukata",
|
|
"general.okay": "toh",
|
|
"general.other": "Wani",
|
|
"general.download": "saukar",
|
|
"general.password": "Kalmar sirri ",
|
|
"general.press": "Latsa",
|
|
"general.projectsSelected": "Projects Tab Selected",
|
|
"general.projectsNotS": "Ayyuka",
|
|
"general.privacyPolicy": "Tsari na Sirri",
|
|
"general.projects": "Ayyuka",
|
|
"general.profile": "Bayanin martaba",
|
|
"general.required": "ana bukata",
|
|
"general.resourcesTitle": "Kayan aikin masu karantarwa",
|
|
"general.scratchConference": "Taron scratch",
|
|
"general.scratchEd": "ScratchEd",
|
|
"general.scratchFoundation": "Scratch Foundation",
|
|
"general.scratchJr": "ScratchJr",
|
|
"general.scratchStore": "Matartaran Scratch",
|
|
"general.search": "Bincika",
|
|
"general.searchEmpty": "ba abun da aka samu",
|
|
"general.send": "aika",
|
|
"general.signIn": "Shiga",
|
|
"general.startOver": "sake farawa",
|
|
"general.statistics": "Kididdiga",
|
|
"general.studios": "situdiyo",
|
|
"general.studiosSelected": "Studios Tab Selected",
|
|
"general.studiosNotS": "situdiyo",
|
|
"general.support": "Albarkatu ",
|
|
"general.ideas": "ra'ayoyi",
|
|
"general.tipsWindow": "Faragar tukwici",
|
|
"general.termsOfUse": "Sharuddan amfani",
|
|
"general.tryAgain": "kara gwadawa",
|
|
"general.unhandledError": "Ayi hankuri, amma kamar scratch ta fadi warwas. an tura bayanan wannan kwaron ta atomatik zuwa ga tawagar Scratch.",
|
|
"general.username": "Sunan mai amfani",
|
|
"general.validationEmail": "Don Allah shigar da ingantacciyar adireshin i-mel",
|
|
"general.validationEmailMatch": "I-mels din basu daidaita ba",
|
|
"general.viewAll": "Duba Duka",
|
|
"general.website": "Gidar yanar gizo",
|
|
"general.whatsHappening": "Me ke faruwa?",
|
|
"general.wiki": "Scratch Wiki",
|
|
"general.copyLink": "Kwafa mahada",
|
|
"general.report": "Kai Kara",
|
|
"general.notAvailableHeadline": "Wayyo! sabar mu tana tsotsa kanta",
|
|
"general.notAvailableSubtitle": "Mun kasa samun shifin da kake nema, Sake dubawa don ka tabbatar ka rubuta URL din daidai. ",
|
|
"general.seeAllComments": "kalli tsokacin gabadaya",
|
|
"general.all": "Duka",
|
|
"general.allSelected": "All Selected",
|
|
"general.animations": "Zane masu motsi",
|
|
"general.animationsSelected": "Animations Selected",
|
|
"general.art": "Fasaha",
|
|
"general.artSelected": "Art Selected",
|
|
"general.games": "Wasanni",
|
|
"general.gamesSelected": "Games Selected",
|
|
"general.music": "Kiɗa",
|
|
"general.musicSelected": "Music Selected",
|
|
"general.results": "Sakamako",
|
|
"general.resultsSelected": "Results Selected",
|
|
"general.stories": "Labarai",
|
|
"general.storiesSelected": "Stories Selected",
|
|
"general.tutorials": "Koyarwa",
|
|
"general.tutorialsSelected": "Tutorials Selected",
|
|
"general.teacherAccounts": "Asusun Malami",
|
|
"general.unsupportedBrowser": "ba a tallafa ma irin wannan browser ba",
|
|
"general.unsupportedBrowserDescription": "Ayi hankuri, amma Scratch 3.0 ba ta tallafa ma Internet Explorer, Vivaldi, Opera ko Silk. Muna ba da shawarar a gwada sabuwar browser irin: Google Chrome, Mozilla Firefox, ko Microsoft Edge. ",
|
|
"general.3faq": "Don kara koyo, je zuwa {faqLink}",
|
|
"general.year": "Shekara",
|
|
"footer.discuss": "Dandalin tattaunawa",
|
|
"footer.scratchFamily": "Dangin Scratch",
|
|
"footer.donorRecognition": "Ana samun Scratch kyauta godiya ga {donorLink}namu. Muna godiya ga abokan hadin gwiwarmu. ",
|
|
"footer.donors": "masu ba da gudummawa",
|
|
"footer.donorList": "{donor1}, {donor2}, {donor3}, da {donor4}.",
|
|
"form.validationRequired": "Ana bukatan wannan filin",
|
|
"login.needHelp": "Ana niman taimoko?",
|
|
"navigation.signOut": "Fita",
|
|
"extensionHeader.requirements": "Bukatun",
|
|
"extensionInstallation.addExtension": "a cikin editan, danna maballin \" kara karin\" wanda ke kasa a bangaren hagu",
|
|
"oschooser.choose": "Zabi OS dinka",
|
|
"installScratch.or": "ko",
|
|
"installScratch.directDownload": "Saukar kai tsaye",
|
|
"installScratch.appHeaderTitle": "Shigar da Scratch app ma {operatingsystem}",
|
|
"installScratch.getScratchAppPlay": "a samu Scratch app akan Google Play Store",
|
|
"installScratch.getScratchAppMacOs": "Sami Scratch app a Kantin app ta Mac",
|
|
"installScratch.getScratchAppWindows": "Sami Scratch app a kantin Microsoft",
|
|
"installScratch.useScratchApp": "Bude Scratch app akan na'urarka.",
|
|
"installScratchLink.installHeaderTitle": "Shigar da Scratch Link",
|
|
"installScratchLink.downloadAndInstall": "Saukar kuma ka shigar da Scratch Link",
|
|
"installScratchLink.startScratchLink.macOS": "Start Scratch Link and make sure it is running. It should appear in your menu bar.",
|
|
"installScratchLink.startScratchLink.Windows": "Start Scratch Link and make sure it is running. It should appear in your notification area (system tray).",
|
|
"installScratchLink.learnMore.bodyText": "To learn more about Scratch Link, click {linkText}.",
|
|
"installScratchLink.learnMore.linkText": "A nan ",
|
|
"installScratchLink.ifYouHaveTrouble.bodyText": "If you have trouble, see the {linkText} for tips.",
|
|
"installScratchLink.ifYouHaveTrouble.linkText": "Troubleshooting section",
|
|
"parents.FaqAgeRangeA": "Ko da yake an tsara Scratch ma masu shekaru 8 zuwa 16, ansamu mutane masu kowanne shekaru na amfani da shi, har da kanan yara da iyayensu. ",
|
|
"parents.FaqAgeRangeQ": "Menene zangon shekaru ma Scratch?",
|
|
"parents.FaqResourcesQ": "Wadanne kayan aiki ake dasu domin koyon Scratch?",
|
|
"parents.introDescription": "Scratch yare ce ta yaren shirye - shirye na kwamfuta kuma al'umma ce ta yanar gizo inda yara zasu iya shiryawa da yada kafofin watsa labarai masu mu'amala kamar labarai, wasanni, da zane mai motsi tara da mutane a duk sashen duniya. A lokacin da yara ke kirkiran abubuwa da Scratch, suna koyan yanda ake tunani mai ma'ana, aiki tare da tunani a bisa tsari. Lifelong Kindergarten group a MIT Media Lab ne suka tsara Scratch kuma su ke da alhakin kiyaye ta.",
|
|
"registration.birthDateStepInfo": "Wannan na taimaka mana wajen gane zangon shekarun masu amfani da Scratch. Muna amfani da wannan don tabbatar da mallakar asusu idan kun tuntubi tawagarmu. Ba za a bayyana wannan bayanin a kan asusunka ba.",
|
|
"registration.birthDateStepTitle": "A ina aka haife ka?",
|
|
"registration.cantCreateAccount": "Scratch ya kasa ƙirƙiran asusunka.",
|
|
"registration.checkOutResources": "Fara da Albarkatu",
|
|
"registration.checkOutResourcesDescription": "Bincika kayan aiki don masu koyarwa da masu gudanarwa wadan da Tawagar Scratch ta rubuta, ciki har da <a href='/educators#resources'> tukwici, koyarwa, da jagora </a>.",
|
|
"registration.checkOutResourcesDescriptionHTML": "Bincika kayan aiki don masu koyarwa da masu gudanarwa wadan da Tawagar Scratch ta rubuta, ciki har da <a> tukwici, koyarwa, da jagora </a>.",
|
|
"registration.choosePasswordStepDescription": "Rubuta subuwar kalmar sirri ma asusunka. Za ka yi amfani da wannan kalmar sirri nan gaba idan zaka shiga Scratch.",
|
|
"registration.choosePasswordStepTitle": "Ƙirƙiri kalmar sirri",
|
|
"registration.choosePasswordStepTooltip": "Kar kayi amfani da sunanka ko wani abu da ke da saukin cinka.",
|
|
"registration.classroomApiGeneralError": "Yi hankuri, mun kasa samun bayanan registan wannan ajin",
|
|
"registration.countryStepTitle": "kai mazaunin wane kasa ne?",
|
|
"registration.generalError": "Yi hankuri, an samu kuskuran bazata.",
|
|
"registration.classroomInviteExistingStudentStepDescription": "An gayyace ka don shigan ajin:",
|
|
"registration.classroomInviteNewStudentStepDescription": "Malamin ka ya gayyace ka shigan wani aji:",
|
|
"registration.confirmPasswordInstruction": "Sake rubuta kalmar sirri",
|
|
"registration.confirmYourEmail": "Tabbatar da i-mel dinka",
|
|
"registration.confirmYourEmailDescription": "Idan baka riga ka aikata ba, don Allah danna mahadan dake cikin i-mel na tabbatarwa da aka tura maka:",
|
|
"registration.createAccount": "ƙirƙiri Asusunka",
|
|
"registration.createUsername": "Ƙirƙiri sunan mai amfani",
|
|
"registration.errorBadUsername": "Ba a yarda da sunan mai amfani da ka zaba ba. Sake gwada wani sunan mai amfani daban.",
|
|
"registration.errorCaptcha": "an samu wani matsala da gwajin CAPTCHA.",
|
|
"registration.errorPasswordTooShort": "Kalmar sirrinka baya da tsayi mutuka. yakamata ya a kalla tsayinsa ya kai harfofi 6.",
|
|
"registration.errorUsernameExists": "Sunan mai amfani daka zaba babu shi. Sake gwadawa da wani sunan shiga.",
|
|
"registration.genderStepTitle": "Menene jinsinka?",
|
|
"registration.genderStepDescription": "Scratch na maraba da mutanen kowane jinsi",
|
|
"registration.genderStepInfo": "Wannan na taimakawa wajen gane wanda ke amfani da Scratch, domin mu kara fadada shiga. Ba za a bayyana wannan bayanin a kan asusunka ba. ",
|
|
"registration.genderOptionAnother": "Wani Jinsi:",
|
|
"registration.genderOptionPreferNotToSay": "gwamma kar na fada",
|
|
"registration.emailStepTitle": "Menene i-mel dinka?",
|
|
"registration.emailStepInfo": "Wannan zai taimaka maka in ka manta kalmar sirrinka. Ba za a bayyana wannan bayanin a kan asusunka ba.",
|
|
"registration.goToClass": "Je aji",
|
|
"registration.invitedBy": "Gayyata ta",
|
|
"registration.lastStepTitle": "Mun gode daka nemi asusun Scratch na malami ",
|
|
"registration.lastStepDescription": "A halin yanzu muna sarrafa bukatarka na neman shiga.",
|
|
"registration.makeProject": "Yi wani aiki",
|
|
"registration.mustBeNewStudent": "Dole ne ka zaman sabon dalibi kafun ka kammala registar ka",
|
|
"registration.nameStepTooltip": "Wannan bayanin ana amfani dashi ne wajen tantancewa da kuma tara kididdigar amfani.",
|
|
"registration.newPassword": "Sabuwar kalmar sirri",
|
|
"registration.nextStep": "Mataki na gaba",
|
|
"registration.notYou": "Ba kai ne ba? Shiga a matsayin wani mai amfani",
|
|
"registration.optIn": "Turo mun sabuwar bayanai akan amfani da Scratch akan saitin ilimi",
|
|
"registration.passwordAdviceShort": "Rubuta dan ka tuna. Karka nuna ma kowa!",
|
|
"registration.personalStepTitle": "Bayananka",
|
|
"registration.personalStepDescription": "Ba za a gabatar da martanin mutum a fili ba, kuma za a kiyaye shi cikin sirri da aminci",
|
|
"registration.private": "Zamu kiyaye wannan bayanin cikin sirri.",
|
|
"registration.problemsAre": "Matsalolin sune:",
|
|
"registration.selectCountry": "Zaɓi ƙasa",
|
|
"registration.startOverInstruction": "Danna \"sake farawa.\"",
|
|
"registration.studentPersonalStepDescription": "Wannan bayanin ba zai fito a gidan yanar gizon Scratch ba.",
|
|
"registration.showPassword": "Nuna kalmar sirri",
|
|
"registration.troubleReload": "Scratch na samun matsala wajen kammala yi registan.Yi kokari ka sake yin lodin shafin ko kuma sake gwadawa a wani browsar.",
|
|
"registration.tryAgainInstruction": "Danna \"sake gwadawa\"",
|
|
"registration.usernameStepDescription": "Cika wannan fom don niman a bude ma asusu. Ba da izini na iya daukan kwana daya.",
|
|
"registration.usernameStepDescriptionNonEducator": "ƙirƙirI ayyuka, yada ra'ayoyi, yi abokai. duk kyautane!",
|
|
"registration.usernameStepRealName": "Don Allah karka yi amfani dawani sashen sunanka a cikin sunan mai amfani.",
|
|
"registration.usernameAdviceShort": "Karka yi amfani da sunanka na gaske",
|
|
"registration.studentUsernameStepDescription": "Kana iya ƙirƙirar wasanni, zane masu mosti, da labarai da Scratch. Bude asusu baya da wahala kuma kyauta ne. Cike fom dake kasan nan don farawa.",
|
|
"registration.studentUsernameStepHelpText": "Har Ka samu asusun Scratch?",
|
|
"registration.studentUsernameStepTooltip": "Kana bukatan bude sabuwar asusun Scratch kafun ka shiga wannan ajin.",
|
|
"registration.studentUsernameSuggestion": "Gwada abincin daka fi so, nishadi ko dabba tare wasu lambobi",
|
|
"registration.acceptTermsOfUse": "Da zarar ka ƙirƙiri asusu, ka yarda da {privacyPolicyLink} kuma ka karbi kuma ka yarda da {touLink}.",
|
|
"registration.usernameStepTitle": "Nemi asusun malami",
|
|
"registration.usernameStepTitleScratcher": "Ƙirƙiri Asusun Scratch",
|
|
"registration.validationMaxLength": "Yi hankuri, ka wuce iyakar harufa.",
|
|
"registration.validationPasswordConfirmNotEquals": "Kalmar sirri bai daidaita ba",
|
|
"registration.validationPasswordLength": "Dole ne ya zama harafi 6 ko fiye da haka",
|
|
"registration.validationPasswordNotEquals": "Kalmar sirrin na da saukin cinka. Sake gwada wani?",
|
|
"registration.validationPasswordNotUsername": "Kalmar sirri bai yi daidai da sunan mai amfaninka ba",
|
|
"registration.validationUsernameRegexp": "Sunan masu amfanin na amfani kawai ne da harufa, lambobi, - da _",
|
|
"registration.validationUsernameMinLength": "Dole ne ya zaman harufa 3 ko sama da haka",
|
|
"registration.validationUsernameMaxLength": "Dole ne ya zaman harufa 20 ko kasa da haka",
|
|
"registration.validationUsernameExists": "An dauka wanan sunan mai amfani. zaka gwada wani?",
|
|
"registration.validationUsernameNotAllowed": "Ba a yarda da wanan sunan mai amfani",
|
|
"registration.validationUsernameVulgar": "Hmm, da ganin wancan bai dace ba",
|
|
"registration.validationUsernameInvalid": "Sunan mai amfani mara aiki",
|
|
"registration.validationUsernameSpaces": "Sunayen masu amfani ba za ye samu sarari ba",
|
|
"registration.validationEmailInvalid": "i-mel bai yi daidai ba",
|
|
"registration.waitForApproval": "Jira a yarda",
|
|
"registration.waitForApprovalDescription": "Zaka iya shigan asusunka na Scratch yanxu, amma fasalin da ya kebanci malamai har yanxu ba a same su ba, ana kan sake duba bayanan ka. don ka kara yin hankuri, matakin yarda na iya dakan rana daya. da zarar an yarda zaka samu i-mel me nuna cewa asusunka tasamu karin mataki.",
|
|
"registration.welcomeStepDescription": "Ka samu nasaran saita asusun Scratch! kai dan wannan ajin ne yanxu:",
|
|
"registration.welcomeStepDescriptionNonEducator": "An shigar da kai yanxu! zaka iya fara bincakawa da kuma ƙirƙirar ayyuka.",
|
|
"registration.welcomeStepInstructions": "Kana son ka yada kuma ka yi tsokaci? to danna mahadar da ke cikin i-mel da muka turo {email}",
|
|
"registration.welcomeStepPrompt": "Don farawa, danna kan maballin da ke kasa.",
|
|
"registration.welcomeStepTitle": "Yehoo! Barka da zuwa Scratch!",
|
|
"registration.welcomeStepTitleNonEducator": "Barka da zuwa Scratch,{username}!",
|
|
"emailConfirmationBanner.confirm": "{confirmLink} don taimaka sharing. {faqLink}",
|
|
"emailConfirmationBanner.confirmLinkText": "Tabbatar da imel ɗin ku",
|
|
"emailConfirmationBanner.faqLinkText": "Kuna da matsala?",
|
|
"emailConfirmationModal.confirm": "Tabbatar da imel ɗin ku",
|
|
"emailConfirmationModal.wantToShare": "Kana son yada Scratch?",
|
|
"emailConfirmationModal.clickEmailLink": "Tabbatar da adireshin imel ɗin ku ta hanyar danna mahadar da ke cikin imel ɗin da muka aika zuwa:",
|
|
"emailConfirmationModal.resendEmail": "Sake aika imel na tabbatarwa",
|
|
"emailConfirmationModal.confirmingTips": "Nasihu don tabbatar da adireshin imel ɗin ku",
|
|
"emailConfirmationModal.tipWaitTenMinutes": "Jira minti goma. Imel ɗin na iya ɗaukar ɗan lokaci kafin isowa.",
|
|
"emailConfirmationModal.tipCheckSpam": "Duba babban fayil din spam din ka.",
|
|
"emailConfirmationModal.correctEmail": "Tabbatar cewa adireshin imel ɗinku daidai ne, duba {accountSettings}.",
|
|
"emailConfirmationModal.accountSettings": "Saitunan Asusu",
|
|
"emailConfirmationModal.wantMoreInfo": "Kuna son ƙarin bayani? {FAQLink}",
|
|
"emailConfirmationModal.checkOutFAQ": "Duba FAQ",
|
|
"emailConfirmationModal.havingTrouble": "Samun Matsala? {tipsLink}",
|
|
"emailConfirmationModal.checkOutTips": "Duba waɗannan shawarwari",
|
|
"thumbnail.by": "Ta",
|
|
"report.error": "an samu matsala a lokacin da ake kokarin tura sakonka. don Allah ka sake gwadawa.",
|
|
"report.project": "kai karan aiki",
|
|
"report.studio": "Rohoton situdiyo",
|
|
"report.projectInstructions": "Idan ka kai kara, yana sanar da tawagar Scratch cewa dakwai wani abu akan aikin da ya karya {CommunityGuidelinesLink}. Dakwai wani abu a cikin wannan aikin daya karya {CommunityGuidelinesLink}? idan kana ganin dakwai, toh don Allah muna niman karin bayani.",
|
|
"report.CommunityGuidelinesLinkText": "Ka'idojin al'umman Scratch",
|
|
"report.reasonPlaceHolder": "Zabi dalili",
|
|
"report.reasonCopy": "ainihin kwafin aikin",
|
|
"report.reasonUncredited": "Yana amfani da hoto/waka ba tara da jinjina ba",
|
|
"report.reasonScary": "Tashin hankalin ko ban tsoron yayi yawa",
|
|
"report.reasonJumpscare": "tsorotarwa ta hanyan chanza hotuna.",
|
|
"report.reasonWeapons": "yana amfani da makamai masu ma'ana",
|
|
"report.reasonEvent": "abun tashin hankali ya faru.",
|
|
"report.reasonScaryImages": "Hotuna masu ban tsoro",
|
|
"report.reasonThreatening": "yin barazana ko tsokanan wani mai amfani da Scratch",
|
|
"report.reasonLanguage": "harshen da bai dace ba",
|
|
"report.reasonMusic": "wakar da bata dace ba",
|
|
"report.reasonMissing": "Don Allah zabi kowane dalili",
|
|
"report.reasonImage": "Hotuna da basu dace ba",
|
|
"report.reasonPersonal": "Yada bayanan lamban sirri",
|
|
"report.reasonDontLikeIt": "bana son wannan aikin",
|
|
"report.reasonDoesntWork": "Wannan aikin baya yi",
|
|
"report.reasonCouldImprove": "Wannan aikin za a iya kara inganta shi",
|
|
"report.reasonTooHard": "Wannan aikin yayi wahala dayawa",
|
|
"report.reasonMisleading": "Wannan aikin yaudara ce ko ya na yaudarar al'umma",
|
|
"report.reasonFaceReveal": "Bayyana fuska ce ko kawai kokarin nuna hoton wani ne",
|
|
"report.reasonNoRemixingAllowed": "Aikin ba ya ba da izinin sakewa",
|
|
"report.reasonCreatorsSafety": "Ina cikin damuwa game da amincin wanda ya kirkiri wannan aikin",
|
|
"report.reasonSomethingElse": "Wani abu kuma",
|
|
"report.reasonDisrespectful": "Mugunta ko rashin girmamawa ga wani mai amfani da Scratch ko Jama'a",
|
|
"report.receivedHeader": "Mun karbi kararka",
|
|
"report.receivedBody": "Tawagar Scratch na nazarin aikin a bisa ka'idogin al'ummanta.",
|
|
"report.promptPlaceholder": "Zabi dalilin me yasa, a sama",
|
|
"report.promptCopy": "Don Allah a ba da mahadi zuwa ga asalin aikin",
|
|
"report.promptUncredited": "Don Allah a ba da mahadar abubuwan da ba a yaba ma masu hannu a cikin yin su ba ",
|
|
"report.promptScary": "Don Allah ba da babban dalilin da yasa kake ganin wannan aikin ze karya {CommunityGuidelinesLink}.",
|
|
"report.promptJumpscare1": "\"jumpscare\" shine idan wani abu da ba a tsammani ya haskaka akan allo a cikin bazata da nufin tsorata wani.",
|
|
"report.promptJumpscare2": "Da fatan za a sanar damu game da \"jumpscare,\" kamar me ke faruwa a cikin aikin. Kuma, ba da sunayen sprite, kayan, ko backdrop, wanda ke da alaka da jumpscare na taimakawa.",
|
|
"report.promptWeapons1": "Don Allah a sanar damu inda hoton, zanen, ko sautin makami da ake iya gani ke kasantuwa a cikin aikin, kamar sunan sprite, kaya, ko backdrop. ",
|
|
"report.promptWeapons2": "Tukwici: Aikin Scratch be kamata ya kunshi makamai wanda ake iya gani ba, kamar hotunan bindigogi, zane da sauti na gaske. duk da haka zane mai ban dariya ko abubuwan almara kamar kwallon laser na da kyau.",
|
|
"report.promptEvent1": "Da fatan za a sanar da mu game da abun tsoro ko labari da ke cikin aikin. bayar da cikkakun bayanai zaya taimaka ma tawagar Scratch don kara gane matsaloli masu tasowa da kuma yan da za a magance ta.",
|
|
"report.promptEvent2": "Tukwuici: Mutane masu kowane shekaru ke amfani da Scratch. yana da mahinmanci aikin be kunshi take na manya ba kamar cutar da wani.",
|
|
"report.promptScaryImages1": "Dafatan za ka sanar damu dalilin da yasa kake ganin wannan hoton yana da mutakar ban tsoro ga Scratch, Kuma ina hoton yake a cikin aikin, kamar sunan sprite, kaya, ko backdrop.",
|
|
"report.promptScaryImages2": "Tukwuici: Mutane masu kowane shekaru ke amfani da Scratch. Yana da mahinmanci aiyuka basu kunshi jini, tashin hankalin gaske ba, ko kowane abu da ke da ban tsoro ko kuma abu da bai dace ma masu kananan shekaru ba.",
|
|
"report.promptThreatening": "Ka sanar da mu idan kasan cewa wannan aikin na yi ma wani me amfani da Scratch barazana.",
|
|
"report.promptLanguage": "Don Allah inda aka samu harshen da be dace ba a cikin wannan aikin(masali: bayanin kula, jinjina, sunan sprite, rubutun aikin, d.s. )",
|
|
"report.promptMusic": "Don Allah fadi fayil sauti mai wakar da ba ta dace ba",
|
|
"report.promptPersonal": "Da fatan za a fadi inda aka yada bayanan tuntubar mutum(misali: Bayanan kula & lambobin yabo, sunan sprite, rubutun aiiki, da sauransu.)",
|
|
"report.promptGuidelines": "Don Allah zabi dalilin da yasa kake tunanin wannan aikin ya karya {CommunityGuidelinesLink} kuma tawagar Scratch zata sake duba karar ka.",
|
|
"report.promptImage": "Don Allah fadi sunan sprite ko backdrop mai hoton da be dace ba",
|
|
"report.promptDontLikeIt": "Mutane masu kowane shekaru da matakin kwarewa ke yin aiyukan Scratch. Idan baka son wannan aikin dan kana ganin za a iya kara inganta shi. muna karfafa ka ka ba da tsokacinka mai ma'ana kai tsaye ga wanda ya kirkiri aikin.",
|
|
"report.promptTips": "Ga tukwiuci akan ba da tsokaci mai ma'ana:",
|
|
"report.tipsSupportive": "zama me taimoko da karfafa gwiwa.",
|
|
"report.tipsConstructive": "Bar tsokaci kana me gaya musu abun da kake so, harda abun da zasu iya yi don kara inganta aikin.",
|
|
"report.tipsSpecific": "Yi kokari ka takaita tsokacinka kuma tsokacin ta fito fili. misali: masu sarrafawa dan motsa harafin basa aiki.",
|
|
"report.promptDoesntWork": "Aikin Scratch, kamar kowace irin manhaja na iya kunsar kwari kadan. ana tsammanin haka kuma ba matsala!",
|
|
"report.promptDoesntWorkTips": "Muna karfafa ka akan yada duk wata matsala da gano kai tsaye tare da wanda ya kirkiri aikin, Kuma yana da amfani idan zai yiwu a basu shawarwari akan yanda zasu kara inganta aikinsu,",
|
|
"report.promptTooHard": "Idan kana jjin dakwai yanda za a saukaka wani aiki, muna karfafa ka ka yi ma wanda ya kirkiri wannan aikin bayani kai tsaye. ko kayi gyaran da kanka kuma ka sauka aikin ko ka kara wahalar aikin duk yadda kakeso! ",
|
|
"report.promptMisleading": "Yi mana karin bayyani game da yadda yake yi ma mutane wayo da yaudarar dasu",
|
|
"report.promptFaceReveal": "Scratch na ba mutane damar amfani da hotunan fuskansu a cikin ayyukan kirkira kamar wasanni, labarai, ko hotuna masu motsi. Duk da haka, Scratch bata kyale masu amfani su yada ayyuka wadanda kawai hotunan fuskokinsu ne(wanda aka fi sani da“face reveal”) ko wanda ke mai da hankali gaba daya akan bayyanar siffan su ta zahiri",
|
|
"report.promptNoRemixingAllowed": "Da fatan za a sanar da mu inda aikin ya ce ba daidai ba ne a sake gaurayawa — kamar a cikin bayanan kula & lambobin yabo, taken ayyuka, d.s. ",
|
|
"report.promptCreatorsSafety": "Yana da mahimmanci kowa da ke Scratch ya kasance mai aminci akan yanan gizo da kuma rayuwa na ainihi. da fatan za a sanar da mu dalilin da yasa aka damu game da amincin wannan mai amfanin.",
|
|
"report.promptSomethingElse": "Muna karfafa ka ka duba sau biyu idan rahotonka ya dace da sauran rukunin da kenan. idan kana jin cewa ba haka ba ne, don Allah ka bayyana dalilin da yasa wannan aikin ya karya {CommunityGuidelinesLink}.",
|
|
"report.promptDisrespectful1": "Da fatan za ka sanar da mu dalilin da yasa kake ji cewa wannan aikin da kwai rashin garmamawa ga wadansu masu amfani da Scratch ko wata jama'a. a ina ne abin rashin girmamawan ke faruwa a cikin aikin ( rubutun aikin, hotuna, sautuna d.s )?",
|
|
"report.promptDisrespectful2": "Ka tuna: Scratch na maraba da mutane masu kowane shekaru, jinsi, kabilu, addinai, iyawa da jinsin halitta. Yana da mahimmanci kowa ya ji an karbe shi hannu biyu da aminci wajen yada bayanai akan Scratch. ",
|
|
"report.tooLongError": "Yayi tsayi dayawa! Dan Allah nima hanyan rage ma rubutunka tsayi.",
|
|
"report.tooShortError": "Wannan yayi gajarta sossai, dan Allah yi bayani dalla-dalla abin da bai dace ba ko rashin ladabi game da aikin.",
|
|
"report.send": "aika",
|
|
"report.sending": "ana aikawa......",
|
|
"report.textMissing": "Don Allah fada mana dalilin da yasa kake kawo karar wannan aikin",
|
|
"comments.delete": "cire",
|
|
"comments.restore": "mayar",
|
|
"comments.reportModal.title": "kai karar tsokacin",
|
|
"comments.reportModal.reported": "An riga an kai karar wannan tsokacin, kuma an sanar da tawagar Scratch. ",
|
|
"comments.reportModal.prompt": "Ka tabbatar cewa kanason ka kai karar wannan tsokacin?",
|
|
"comments.deleteModal.title": "cire tsokacin",
|
|
"comments.deleteModal.body": "a cire wannan tsokacin ? idan a kwai musgunawa ko rashin ladabi ciki, Don Allah danna kai kara maimakon haka dan sanar da tawagar Scratch game da shi.",
|
|
"comments.reply": "amsa",
|
|
"comments.isEmpty": "Ba zaka iya tura tsokaci da bai kunshi komai ba",
|
|
"comments.isFlood": "Tabdi jam, Ka na tsokaci da mutakan sauri. Dan jira wani lokaci tsakanin sakonni. ",
|
|
"comments.isBad": "Hmm...na'urar gane kalaman batanci na ganin dakwai matsala a kan tsokacin ka. Dan Allah ka chanja kuma ka tuna ka zaman mai girmama mutane.",
|
|
"comments.hasChatSite": "Uh oh! wannan tsokacin ya kunshi wani mahadi zuwa ga gidan yanar gizo da ake tattaunawa ba tare da kula ba. Don dalilin tsaro, da fatan kada a hada su da wannan gidan yanan gizon!",
|
|
"comments.isSpam": "Hmm, kamar ka tura wannan tsokacin sau da yawa. Don Allah kar ka tura tsokacin SPAM.",
|
|
"comments.isDisallowed": "Hmm, da ganin tsokacinka kamar an kulle shi ma wannan shafin. :/",
|
|
"comments.isIPMuted": "Yi hakuri, dole ne yasa tawagar Scratch ta hana hanyar sadarwar ka yada tsokaci ko ayyuka soboda an yi amfani da shi wajen katya ka'idojin al'umman Scratch sau dayawa. har wa yau za ka iya yada tsokaci ko ayyuka ta wani hanyan sadarwan. Idan kana son daukaka kara akan kulle ka da akayi, zaka iya tuntuban appeals@scratch.mit.edu lambar shari'a{appealId}.",
|
|
"comments.isTooLong": "Tsokacin yayi tsayi dayawa! Don nima hanyan rage tsayin rubutun ka.",
|
|
"comments.isNotPermitted": "Yi hankuri, tabbatar da i-mel dinka kafun ka yi tsokaci.",
|
|
"comments.error": "Kash! an samu matsala wajen tura tsokacin ka",
|
|
"comments.posting": "ana turawa...",
|
|
"comments.post": "Tura",
|
|
"comments.cancel": "fasa",
|
|
"comments.lengthWarning": "{remainingCharacters, plural, one {1 harafi da ya rage} other {{remainingCharacters} haruffa da suka rage }}",
|
|
"comments.loadMoreReplies": "Ga karin amsoshi",
|
|
"comments.replyLimitReached": "Wannan zaren tsokacin ya kai iyakan shi. don cigaba da yin tsokaci, za iya fara sabon zare.",
|
|
"comments.status.delbyusr": "mai aikin ne ya cire aikin ",
|
|
"comments.status.censbyfilter": "ma tata ce ta tace",
|
|
"comments.status.delbyparentcomment": "an cire asalin tsokacin",
|
|
"comments.status.censbyadmin": "admin ne ya tace",
|
|
"comments.status.delbyadmin": "admin ne ya cire",
|
|
"comments.status.parentcommentcensored": "an tace asalin tsokacin",
|
|
"comments.status.delbyclass": "Aji ne ya cire",
|
|
"comments.status.hiddenduetourl": "an boye ne dan URL",
|
|
"comments.status.markedbyfilter": "Ma tata ce ta yi masa alama",
|
|
"comments.status.censbyunconstructive": "Tacewa mara ma'ana",
|
|
"comments.status.suspended": "an dakatar",
|
|
"comments.status.acctdel": "an cire asusun",
|
|
"comments.status.deleted": "an cire",
|
|
"comments.status.reported": "an kai karar",
|
|
"comments.muted.duration": "an baka daman iya yin tsokaci kuma {inDuration}",
|
|
"comments.muted.commentingPaused": "an dakatar da asusun ka daga yin tsokoci har zwa lokacin da.",
|
|
"comments.muted.moreInfoGuidelines": "idan kana nian karin bayani, zaka iya karanta {CommunityGuidelinesLink}",
|
|
"comments.muted.moreInfoModal": "dan niman karin bayani, {clickHereLink}",
|
|
"comments.muted.clickHereLinkText": "danna nan",
|
|
"comments.muted.warningBlocked": "idan ka cigaba da tura irin wannan tsokacin, zai sa a toshe ka daga amfani da scratch",
|
|
"comments.muted.warningCareful": "Ba mu son haka ta faru,Don Allah bi a hankali kuma tabbatar ka karanta kuma ka fahimci {CommunityGuidelinesLink}kafun kafun ka kara tura sako kuma!",
|
|
"comments.muted.mistake": "ka sammanin wannan kuskure ne? {feedbackLink}.",
|
|
"comments.muted.feedbackLinkText": "sanar da mu",
|
|
"comments.muted.mistakeHeader": "ka sammanin wannan kuskure ne?",
|
|
"comments.muted.mistakeInstructions": "A wasu lokuta matatar tana kama abubuwan da bai kamata ba, bayar da rohoto game da kuskure ba zai canza lokacin jira ba kafin ka sake yin tsokaci, amma ra'ayoyinku zasu taimaka mana wajen hana faruwar kuskuren. ",
|
|
"comments.muted.thanksFeedback": "Godiya muke da aka sanar damu!",
|
|
"comments.muted.thanksInfo": "Ra'ayoyin ku zasu taimaka mana sosai wajen inganta Scratch.",
|
|
"comments.muted.characterLimit": "iyakarsa haruffa 500",
|
|
"comments.muted.feedbackEmpty": "ba za ya iya zama fanko ba",
|
|
"comment.type.general": "kamar tsokacin ka na lokaci mafi kusa bai bi dokokin tsarin al'umman Scratch ba.",
|
|
"comment.type.general.past": "kamar daya daga cikin tsokacin ka na lokaci mafi kusa bai bi dokokin tsarin al'umman Scratch ba.",
|
|
"comment.general.header": "Mu na karfafa ka ka saka tsokaci masu bin dokokin tsarin Scratch.",
|
|
"comment.general.content1": "Akan Scratch, yana da mahimmancin tsokacin ka ya kasance da kirki, don dacewa da du shekaru, kuma kada su kunshi spam.",
|
|
"comment.type.pii": "Kamar tsokacin ka na gab da yanzu yana yada ko tambayar bayanin sirri.",
|
|
"comment.type.pii.past": "Kamar daya daga cikin tsokacinka na gab da yanzu yana yada ko tambayar bayanin sirri.",
|
|
"comment.pii.header": "Don Allah tabattar cewa kar ka yada bayanan sirri a an Scratch.",
|
|
"comment.pii.content1": "kamar kana yadawa ko tambayar bayanin sirri.",
|
|
"comment.pii.content2": "Kowa na iya ganin abubuwan da kake yadawa akan Scratch, kuma zasu iya bayyana cikin injin bincike.Wasu mutane na iya amfani da bayanan sirri ta mugun hanya, don haka yana da mahimmanci ajiye shi cikin sirri.",
|
|
"comment.pii.content3": "Wannan babban lamari ne na aminci.",
|
|
"comment.type.unconstructive": "kamar tsokacin ka na mafi kusa na wata magana mai ba da haushi.",
|
|
"comment.type.unconstructive.past": "kamar daya daga cikin tsokacinka na mafi kusa na wata magana mai ba da haushi.",
|
|
"comment.unconstructive.header": "Muna ƙarfafa ku ku kasance masu goyon baya lokacin yin sharhi kan ayyukan wasu.",
|
|
"comment.unconstructive.content1": "Kamar tsokacinka ta yi wata magana mai ba da haushi.",
|
|
"comment.unconstructive.content2": "idan kana tunanin wani abu zai iya zama mafi kyau, kana iya fadi wani abu da kake so game da aikin kuma ka ba da shawara game da yadda za a inganta shi.",
|
|
"comment.type.vulgarity": "Kamar dakwai kalamai mara kyau atsokacinka na mafi kusa. ",
|
|
"comment.type.vulgarity.past": "Kamar daya daga cikin tsokacin ka na mafi kusa ya kunshi kalamai mara kyau.",
|
|
"comment.vulgarity.header": "Muna karfafa ka wajen amfani da yare daya dace ga masu kowane shekaru. ",
|
|
"comment.vulgarity.content1": "Kaman dakwai kalamai mara kyau a tsokacinka.",
|
|
"comment.vulgarity.content2": "Scratch na da masu amfani masu shekaru daban-daban, don haka yana da mahimmaci amfani da yare da ta dace ma duk masu amfani da Scratch.",
|
|
"comment.type.spam": "Tsokacinka na mafi kusa kamar yana kunshe da yin talla, zannan rubutu, ko wani tsarkan tsokaci.",
|
|
"comment.type.spam.past": "Daya daga cikin tsokacinka na mafi kusa kamar yana kunshe da yin talla, zannan rubutu, ko wani tsarkan tsokaci.",
|
|
"comment.spam.header": "Muna karfafa ka kar kayi talla, kwafa da mannawar zannan rubutu, ko tambayar wasu da su kwafa tsokaci.",
|
|
"comment.spam.content1": "Duk da yake talla, zannan rubutu, da tsaran tsako za a iya samun nishadi a cikinsu, Zasu fara juya shafin yanar gizon kuma muna so tabbatar cewa dakwai waje ma sauran tsokaci.",
|
|
"comment.spam.content2": "Mun da yan da kake taimaka mana wajen sa Scratch ta zaman al'umman abokantaka da kirkira!",
|
|
"social.embedLabel": "saka a ciki",
|
|
"social.copyEmbedLinkText": "kwafa saka a ciki",
|
|
"social.linkLabel": "Mahadi",
|
|
"social.copyLinkLinkText": "Kwafa mahadi",
|
|
"social.embedCopiedResultText": "An kwafa",
|
|
"helpWidget.banner": "Maraba don tallafawa",
|
|
"helpWidget.submit": "aika",
|
|
"helpWidget.confirmation": "Mun gode da sakon ka",
|
|
"extensions.troubleshootingTitle": "Niman matsalar",
|
|
"extensions.scratchLinkRunning": "Make sure Scratch Link is running",
|
|
"extensions.startScratchLink.macOS": "If Scratch Link does not appear in your menu bar, run Scratch Link from your Applications folder.",
|
|
"extensions.startScratchLink.Windows": "If Scratch Link does not appear in your notification area (system tray), run Scratch Link from your Start menu.",
|
|
"extensions.browserCompatibilityTitle": "Tabbatar cewa burauzar ku ta dace da Scratch Link",
|
|
"extensions.browserCompatibilityText": "Scratch Link is compatible with most browsers on macOS and Windows. For Safari, please update to Scratch Link 2.x, Safari 14 or newer, and macOS 10.15 or newer.",
|
|
"extensions.checkOSVersionTitle": "Ka tabbatar cewa operating system dinka ya dace da Scratch Link",
|
|
"extensions.checkOSVersionText": "Mafi karancin sigar operating system an jera su a saman wannan shafin. Duba umarni don duba sigar ka na {winOSVersionLink} ko {macOSVersionLink}. ",
|
|
"extensions.checkOsVersionText2": "If you are using macOS 12, please update to macOS 12.3 or newer. Earlier versions of macOS 12 may not work correctly with Scratch Link.",
|
|
"extensions.winOSVersionLinkText": "Windows",
|
|
"extensions.macOSVersionLinkText": "macOS",
|
|
"extensions.closeScratchCopiesTitle": "Rufe sauran kwafin Scratch",
|
|
"extensions.closeScratchCopiesText": "Kwafi ɗaya kawai na Scratch zai iya haɗawa tare da {deviceName} a lokaci guda. Idan kana da Scratch bude a wasu shafuka masu bincike, rufe shi kuma a sake gwadawa.",
|
|
"extensions.otherComputerConnectedTitle": "Tabbatar cewa babu wata kwamfuta da ke haɗe da naka {deviceNameShort}",
|
|
"extensions.otherComputerConnectedText": "Kwamfuta daya ce kawai ake iya haɗawa da {deviceName} a lokaci ɗaya. Idan kana da wata kwamfuta da aka haɗa da {deviceName}, cire haɗin {deviceName} ko rufe Scratch akan waccan kwamfutar sannan a sake gwadawa.",
|
|
"bluetooth.enableLocationServicesTitle": "Tabbatar cewa an kunna sabis na wuri akan na'urar Chromebooks ko Android tablets ",
|
|
"bluetooth.enableLocationServicesText": "Ana iya amfani da bluetooth don samar da bayanan wuri zuwa ga app din, ban da ba da izini ma Scratch App don samun daman ganin wuri, dole ne ka kunna wuri acikin gama garin saitin na'urar ka, bincika 'Wuri' a cikin saitin ka, kuma ka tabbatar ya na kunne, a na'urar Chromebooks bincika ' Wuri ' a cikin Google Play StoreAndroid preferences. ",
|
|
"privacyBanner.update": "The Scratch privacy policy has been updated, effective May 25, 2023. You can see the new policy <a>here</a>.",
|
|
"renameAccount.accountBlocked": "an toshe asusun",
|
|
"renameAccount.toRecover": "To recover access to your account, change your username.",
|
|
"renameAccount.yourScratchAccount": "Your scratch account has been temporarily blocked because your username appears to contain personal information.",
|
|
"renameAccount.privacyIssue": "This is a serious privacy issue. When you share information like this, it is visible to everyone on the internet, so please be careful what you share",
|
|
"renameAccount.thingsToAvoid": "When creating a username, please remember to avoid using last names, school names, or other private information in your username.",
|
|
"renameAccount.yourScratchAccountInappropriate": "Your scratch account has been temporarily blocked because your username is not appropriate for Scratch.",
|
|
"renameAccount.scratchIsForKids": "Scratch is for kids ages 8 and up, and it's important to us that the Scratch website is a safe and friendly educational resource for everyone, but that's hard to achieve if users are choosing disrespectful or inappropriate usernames.",
|
|
"renameAccount.rememberToFollow": "When creating a username, please remember to follow the {communityGuidelinesLink}",
|
|
"renameAccount.CommunityGuidelines": "Ka'idojin al'umma",
|
|
"renameAccount.changeYourUsername": "Change your Username",
|
|
"renameAccount.changeYourUsernameSuccess": "Your username has successfully been changed!",
|
|
"renameAccount.makeSure": "Make sure the username you chose is aligned with {communityGuidelinesLink}",
|
|
"renameAccount.welcomeBack": "You're now allowed to use Scratch again, welcome back!",
|
|
"renameAccount.scratchsCommunityGuidelines": "Scratch's Community Guidelines",
|
|
"renameAccount.change": "Canza",
|
|
"renameAccount.goToProfile": "Go to your profile",
|
|
"renameAccount.pastNotifications": "Here are your past admin notifications"
|
|
} |