mirror of
https://github.com/scratchfoundation/scratch-l10n.git
synced 2025-01-18 10:29:59 -05:00
56 lines
No EOL
5.9 KiB
JSON
56 lines
No EOL
5.9 KiB
JSON
{
|
|
"conference-2018.title": "Taron Scratch na 2018:",
|
|
"conference-2018.subtitle": "Zamanin na nan gaba",
|
|
"conference-2018.dateDesc": "July 26-28, 2018 | Cambridge, MA, USA",
|
|
"conference-2018.dateDescMore": "(Tare da bude liyafa amsan baki da maraice na 25 ga yuli)",
|
|
"conference-2018.locationDetails": "MIT Media Lab, Cambridge, MA",
|
|
"conference-2018.seeBelow": "Kara ilimi game da ranaku da wuraren taro a kasa.",
|
|
"conference-2018.date": "Yaushe:",
|
|
"conference-2018.location": "A ina:",
|
|
"conference-2018.desc1": "Kasance tare damu a taron Scratch@MIT, taron cikin nishadi na masu ilmantarwa, masu bincike, masu habakawa da sauran membobin al'umman Scratch a duk duniya ci.",
|
|
"conference-2018.desc2": "Muna shirin taro mai niman gudummawan kowa, tare da yini guda kan karawa juna sani da kuma dama mai yawa don tattaunawa da abokan aiki tare da hadin kai. Taron an shirya shi ne da farko don manya wadanda ke tallafawa matasa masu oyan Scratch.",
|
|
"conference-2018.registrationDate": "Za a bude rajistar a 1 Maris, 2018.",
|
|
"conference-2018.registerNow": "Yi Rajista yanxu!",
|
|
"conference-2018.sessionDesc": "Shin kana da sha'awar gabatar da zama? mu gayyata iri hudu na bada shawarawari:",
|
|
"conference-2018.sessionItem1Title": "Fosta/Nunawa (mintuna90).",
|
|
"conference-2018.sessionItem1Desc": "Nuna ayyukanka a cikin wurin nune-nunen. Tare da sauran masu gabatarwa, za a ba ka sararin nuni don fosta da sarin teburin komfuta da rubutu. ",
|
|
"conference-2018.sessionItem2Title": "Taron karawa juna sani (mintuna 90).",
|
|
"conference-2018.sessionItem2Desc": "Sa Mahalarta cikin ayyukan-hannu, tare da nuna sabbin hanyoyin ƙirƙira da hadin gwiwa tare da Scratch.",
|
|
"conference-2018.sessionItem3Title": "Zaman masu tattaunawa (mintuna 60).",
|
|
"conference-2018.sessionItem3Desc": "Tattauna batun da ya shafi Scratch a cikin karaman zaman mutane uku ko sama da haka. Ya kamata shawarar ku ta bayyana yadda zaku jawo hankalin masu sauraro yayin zaman.",
|
|
"conference-2018.sessionItem4Title": "Magana mai kunna wasu fasaha (mintuna 5)",
|
|
"conference-2018.sessionItem4Desc": "Yada abin da kuka kasance kuna yi a takaitaccen gabatarwa mai cike da nishadi.",
|
|
"conference-2018.deadline": "Ranar Karshen bada shawarwari shine 5 ga Febrairu, 2018.",
|
|
"conference-2018.proposal": "Gabatar da shawarwarin ku",
|
|
"conference-2018.proposalDeadline": "Ranar karshen bada shawarwari: Febrairu 5",
|
|
"conference-2018.proposalAccept": "Sanarwan Karba: Maris 1",
|
|
"conference-2018.registrationTitle": "Yin rajista:",
|
|
"conference-2018.registrationEarly": "Rajistan tsuntsun farko (Maris 1-Mayu 1):$200",
|
|
"conference-2018.registrationStandard": "sayyayen Rajista (bayan Mayu 1):$300",
|
|
"conference-2018.questions": "A na da tambayoyi? tuntubi tawagar Scratch a {emailLink}",
|
|
"conference-2018.questionsTitle": "Tambayoyi:",
|
|
"conference-2018.submissionQ": "Na rasa ranar karshe shin zan iya gabatar da shawara a taron?",
|
|
"conference-2018.submissionAns": "A halin yanxu bamu amsan shawarwari.",
|
|
"conference-2018.regQ": "Zan iya hallarta rana daya ne a taron. Kuna ba damar yin rajistar kwana daya? ",
|
|
"conference-2018.regAns": "Yi hankuri, ba mu ba da tiketin rana daya.",
|
|
"conference-2018.accommodationsQ": "Ina so in tsara zuwana na. Shin kuna da shawarwari akan masauki?",
|
|
"conference-2018.accommodationsAns1": "Eh, MIT abokan hulda ne da otel-otel da yawa a yankin wadanda ke ba da ragi ga mahalarta taron MIT, a cikin su harda: {marriottLink} (0.4 mil daga MIT Media Lab), {holidayinnLink} (1.6 mil), {residenceinnLink} (0.3 mil), da {lemeridienLink} (0.9mil). Don adana daki a daya daga cikin wadannan otal-otal, kira otal din kuma nemi ragin MIT. Ana ba da shawarar yin bookin kafun lokaci, saboda lokacin bazara lokaci ne mai hidima da yawa a Boston. Duk farashin MIT yana dangane ne akan samunsa.",
|
|
"conference-2018.accommodationsAns2": "Idan ana niman karin zabi akan masauki, Zamu bada shawarar{acLink}(7.1 mil), {doubletreeLink} (3.3 mil), da {hotelbostonLink} mai kod MITSC2018(5.3 mil). Zaka iya yin la'akari da zabi na raba gida kamar Airbnb. Nemi budaddiyan jerin masuaki {mitLink}. ",
|
|
"conference-2018.here": "A nan ",
|
|
"conference-2018.accommodationsAns3": "Iyakantaccen masauki yana samuwa a {neuLink} dakunan kwanan mutane a kimar masu zuwa:",
|
|
"conference-2018.apartment": "Dakin zama",
|
|
"conference-2018.suite": "Daki",
|
|
"conference-2018.single": "guda daya",
|
|
"conference-2018.double": "Guda Biyu",
|
|
"conference-2018.pp": "/Mutum/Kwana",
|
|
"conference-2018.accommodationsAns4": "Don niman dakin kwana, don Allah cika {dormrequestLink}, Don Allah a lura cewa Northwestern na Boston, mil biyu daga wajen taron a MIT. tafiyar rabin awa ne ta motar zirga-zirgar jama'a, ana samun zuwa hanyar jirgin karkashin kasa ta hanyar layin kore(Northwestern na sayawa layin E) ko layin rawaya (masayan Ruggles Station).",
|
|
"conference-2018.dormRequestText": "Fom na niman dakin kwana",
|
|
"conference-2018.letterQ": "Shin zan iya samun bisa?",
|
|
"conference-2018.letterAns": "Eh. A tuntube mu a {emailLink}, kuma zamu iya tura ma wasikar imel.",
|
|
"conference-2018.preConfQ": "a shekarun baya, a kwai wani zama da ake yi a ranar laraba kafin taron,shin za ku dauki bakuncin wani abu makamancin wannan a bana?",
|
|
"conference-2018.preConfAns": "Za a sami na yau da kullun, liyafar zabi na maraice a ranar Laraba, Yuli 25. Mahalarta na iya yin rajistar da wuri a wannan lokacin kuma.",
|
|
"conference-2018.bringQ": "Me nene yakamata nazo dashi?",
|
|
"conference-2018.bringAns": "Ka shirya kawo na'urarka (an fi son kwamfotocin cinya) da igiyar waya. Masu gabatarwa ya kamata su shirya kawo dukkan kayan gabatarwa (za mu samar da frojecta da alluna). Za a samu kayan ciye-ciye da abubuwan sha a gaba dayan yinin.",
|
|
"conference-2018.moreQ": "A na da karin tambayoyi?",
|
|
"conference-2018.moreAns": "Tuntubi tawagar Scratch a {emailLink}."
|
|
} |