scratch-l10n/www/scratch-website.messages-l10njson/ha.json

32 lines
No EOL
2.4 KiB
JSON

{
"messages.activityAll": "Dukkanin ayyuka",
"messages.activityComments": "Ayyukan tsokaci",
"messages.activityProjects": "Ayyukan aiki",
"messages.activityStudios": "Ayyukan situdiyo",
"messages.activityForums": "Ayyukan dandali",
"messages.becomeManagerText": "{username}ya daga maka matsayi zuwa manaja ma situdiyon{studio}",
"messages.becomeHostText": "{usernameOrScratchTeam} yasa ka zama mai masaukin baki {studio}. A matsayin mai masaukin baki, yanzu kuna da ikon gyara taken studio, thumbnail, da kwatance. Ku je ku ce sannu a cikin studio!",
"messages.becomeHostScratchTeam": "Memban Kungiyar Scratch",
"messages.curatorInviteText": "{actorLink}ya gayyace ka don ka zaman mai kula ma situdiyon {studioLink}. Ziyarce {tabLink}a kan situdiyon don karban gayyatar",
"messages.curatorTabText": "Allon mai kula",
"messages.favoriteText": "{profileLink} mai da aikin ka wanda kake so {projectLink}",
"messages.filterBy": "Matata ta",
"messages.followText": "{profileLink}yana bin ka yanzu ",
"messages.forumPostText": "Akwai sabbin rubutu a cikin zaren dandalin{topicLink}",
"messages.learnMore": "Danna nan don kara koyo",
"messages.loveText": "{profileLink}na matukan son aikinka {projectLink}",
"messages.messageTitle": "Sakonni",
"messages.profileComment": "{profileLink}yayi tsokaci akan {commentLink}",
"messages.commentReply": "{profileLink}ya mayar da martani akan tsokacinka akan {commentLink}",
"messages.profileOther": "Bayanin martaban {username}",
"messages.profileSelf": "Bayanin martaban ka",
"messages.projectComment": "{profileLink}yayi tsokaci akan aikin ka {commentLink}",
"messages.remixText": "{profileLink}ya sake gauraya aikinka {remixedProjectLink} a matsayin {projectLink}",
"messages.scratcherInvite": "Ana gayyatar ka don zaman mai amfani da Scratch! {learnMore}!",
"messages.scratchTeamTitle": "Sakonni daga tawagar Scratch ",
"messages.studioActivityText": "Akwai sabon aiki acikin {studioLink} a yau",
"messages.studioCommentReply": "{profileLink}ya ba da amsa ma tsokacinka a cikin {commentLink}",
"messages.userJoinText": "Barkanka zuwa Scratch! bayan kayi aiki da tsokaci, zaka samu sako akansu a nan. Je {exploreLink} ko {makeProjectLink}.",
"messages.userJoinMakeProject": "ƙirƙira wani aiki",
"messages.requestError": "Kash! kamar an samu wani masala wajen samun sakoninka. Don Allah yi kokari ka sake loda wannan shafin."
}