scratch-l10n/www/scratch-website.conference-index-2021-l10njson/ha.json
2022-09-01 14:56:55 -04:00

14 lines
No EOL
1 KiB
JSON

{
"conference-2021.title": "Scratch a duk duniya:",
"conference-2021.subtitle": "Taron kan yanar gizo",
"conference-2021.dateDesc": "22 na Yuli, 2021",
"conference-2021.locationDetails": "Kan yanar gizo",
"conference-2021.date": "Yaushe",
"conference-2021.location": "A ina:",
"conference-2021.desc1": "Kasance tare da Scratch a duk sashen duniya, taron Scratch na kan yanar gizo ga masu ilmantarwa masu sha'awar koyo mai kirkira tare da Scratch.",
"conference-2021.desc1a": "Duk da cewa bamu iya hadu da mutum a wannan shekarar, muna farin cikin samun hanyoyin haduwa da yadawa da wasu a cikin al'umman masu ilmantarwan Scratch na duk duniya.",
"conference-2021.desc3": "Taron zai zama kyauta.",
"conference-2021.register": "Je shafin rejista",
"conference-2021.stayDesc2": "don karin tamboyoyi, a tuntubi tawagar taron Scratch a {emailLink}",
"conference-2021.organizedBy": "Lifelong Kindergarten group a MIT Media Lab da hadin gwiwan gidauniyar Scratch ke tsara taron Scratch."
}