{ "conference-2022.title": "Taron Scratch 2022", "conference-2022.locationDetails": "Kan yanar gizo", "conference-2022.date": "Yaushe:", "conference-2022.location": "A ina:", "conference-2022.eventTime": "10 na safe - 4 na yamma ET", "conference-2022.desc1": "Kasance tare da mu don Taron Scratch 2022, taron kan layi don malamai masu sha'awar ƙirƙira koyo tare da Scratch! Taken na bana zai kasance \"Me za ka ƙirƙira?\"", "conference-2022.desc1a": "Duk da cewa bamu iya hadu da mutum a wannan shekarar, muna farin cikin samun hanyoyin haduwa da yadawa da wasu a cikin al'umman masu ilmantarwan Scratch na duk duniya.", "conference-2022.desc3": "Taron zai zama kyauta.", "conference-2022.register": "Kasance tare don bayanin rajista!", "conference-2022.stayDesc2": "don karin tamboyoyi, a tuntubi tawagar taron Scratch a {emailLink}", "conference-2022.organizedBy": "Ƙungiyar Scratch Foundation ce ta shirya taron Scratch." }