{
    "teacherRegistration.nameStepTitle": "Sunan farko da Sunan mahaifi",
    "teacherRegistration.nameStepTitleNew": "Sunan farko da Sunan mahaifi",
    "teacherRegistration.nameStepDescription": "Ba za a bayyana sunan ka a bainar jama'a ba, kuma za a kiyaye shi da aminci.",
    "teacherRegistration.firstName": "Sunan mai cikawa",
    "teacherRegistration.lastName": "Sunan mahaifa",
    "teacherRegistration.phoneNumber": "Lambar tarho",
    "teacherRegistration.phoneStepDescription": "Lambar wayarka ba za ta fito fili ba, kuma za a kiyaye ta da aminci",
    "teacherRegistration.phoneConsent": "Eh, Tawagar Scratch na iya kira na don tabbatar da asusun malamina idan an bukaci hakan",
    "teacherRegistration.validationPhoneNumber": "Don Allah shigar da ingantacciyar lambar tarho",
    "teacherRegistration.validationPhoneConsent": "Dole ne ka yarda kafun a nima tabbacin asusun malaminka",
    "teacherRegistration.privacyDescription": " Bayananka ba za ta fito fili ba, kuma za a kiyaye ta da aminci",
    "teacherRegistration.organization": "Kungiya",
    "teacherRegistration.orgTitle": "Matsayinka",
    "teacherRegistration.orgType": "Nau'in kungiya",
    "teacherRegistration.checkAll": "Duba wanda ya nemi",
    "teacherRegistration.orgChoiceElementarySchool": "Makarantar firamare",
    "teacherRegistration.orgChoiceMiddleSchool": "Makarantar sakandare",
    "teacherRegistration.orgChoiceHighSchool": "Makarantar sakandare",
    "teacherRegistration.orgChoiceUniversity": "Kwaleji/Jami'a",
    "teacherRegistration.orgChoiceAfterschool": "Shirin bayan antashi makaranta",
    "teacherRegistration.orgChoiceMuseum": "Gidan kayan tarihi",
    "teacherRegistration.orgChoiceLibrary": "Dakin karatu",
    "teacherRegistration.orgChoiceCamp": "Sansani",
    "teacherRegistration.notRequired": "Ba a bukata",
    "teacherRegistration.addressLine1": "Layin adireshi 1",
    "teacherRegistration.addressLine2": "Layin adireshi 2 (na zabi)",
    "teacherRegistration.zipCode": "ZIP",
    "teacherRegistration.stateProvince": "Jiha",
    "teacherRegistration.city": "Birni",
    "teacherRegistration.addressStepTitle": "Adireshi",
    "teacherRegistration.useScratchStepTitle": "Yadda kake shirin amfani da Scratch",
    "teacherRegistration.useScratchStepDescription": "Gaya mana game da yadda kake shirin amfani da Scratch. Me yasa muke niman wannan bayanin",
    "teacherRegistration.useScratchMaxLength": "Bayani dole ne kar ya wuce haruffa 300",
    "teacherRegistration.howUseScratch": "Ta yaya kake shirin amfani da Scratch a kungiyar ka?",
    "teacherRegistration.emailStepTitle": "Adireshin imel",
    "teacherRegistration.emailStepDescription": "Zamu aika maka da imel na tabbatarwa wanda za ye ba damar shigan asusunka na malamin Scratch.",
    "teacherRegistration.validationEmailMatch": "I-mels din basu daidaita ba",
    "teacherRegistration.validationAge": "Yi hankuri, malamai dole ne su kasance masu shekaru akalla 16"
}