{ "addToStudio.title": "Kara zuwa sutidiyo", "addToStudio.finishing": "gamawa", "addToStudio.inviteUser": "gayyaci mai amfani ya kara zuwa sutidiyo", "project.titleMaxLength": "Taken yayi tsayi da yawa", "project.musicExtensionChip": "waka", "project.penExtensionChip": "alkalami", "project.text2SpeechChip": "rubutu zuwa jawabi", "project.translateChip": "fassara", "project.videoSensingChip": "tsinkaye ta hanyan bidiyo", "project.needsConnection": "yana bukatar hadi", "project.comments.header": "Tsokaci", "project.comments.toggleOff": "an kashe yin tsokaci", "project.comments.toggleOn": "an kunna yin tsokaci", "project.comments.turnedOff": "Commenting for this project has been turned off.", "project.comments.turnedOffGlobally": "An kashe tsokaci akan gabadaya a Scratch, amma kar ka damu, an kiyaye tsokacinka kuma zata dawo nan ba da jimawa ba.", "project.share.notShared": "Ba a yada wannan aikin ba — don haka kai kadai za ka iya ganin shi. danna yada don kowa ya gani.", "project.share.sharedLong": "muna taya ka murna akan yada aikin ka! sauran mutane zasu iya gwadawa, bada tsokaci, kuma ka sake gaurayashi.", "project.share.sharedShort": "A halin yanzu an yada aikin ka.", "project.share.shareButton": "raba", "project.seeInsideButton": "Duba ciki", "project.remix.justRemixed": "\"{title}\" an yi nasarar sake gauraya shi. kara wani sprite, kara wani kaya, yi wani canji don mayar dashi naka!", "project.remixButton": "sake gaurayawa", "project.remixButton.altText": "kiyaye kwafin wannan aikin kuma kara fikirar ka.", "project.remixButton.remixing": "sake gaurayawa...", "project.remixes": "wanda aka sake gauraya", "project.viewAllInList": "kalli duka", "project.inviteToRemix": "Gayyace mai amfani ya sake gauraya", "project.instructionsLabel": "Umarni", "project.notesAndCreditsLabel": "Bayanin kula da Daraja", "project.credit": "Godiya ga {userLink} don asalin aikin {projectLink}.", "project.deletedBanner": "Kula: Wannan aikin yana cikin babban fayil kwandon shara", "project.defaultCensoredMessage": "This project was removed by the Scratch Team because it was disrespectful, inappropriate for all ages, or otherwise breaks the Scratch {communityGuidelinesLink}.", "project.communityCensoredMessage": "An dakatar da yada aikin na dan wani lokaci don mutane da yawa sunyi korafi ce wa ya na abubuwa da basu dace ba.", "project.willReviewCensoredMessage": "Tawagar Scratch zata sake duba aikin dubi zuwa ga {communityGuidelinesLink}, da ko a dawo da aikin ko a tabbatar da tantancewa.", "project.tempCensoredMessage": "Don Allah karanta {communityGuidelinesLink}kuma ka tabbatar ka gyara aikin don tabbatar cewa dakwai girmamawa a ciki kafun ka sake yadawa. ", "project.permCensoredMessage": "Ba za a iya sake yada shi a kowane lokaci ba a nan gaba.", "project.communityGuidelines": "ka'idojin al'umma", "project.moderationInfoLabel": "bayanin gudanarwa", "project.numScripts": "{number} rubutu", "project.numSprites": "{number} sprites", "project.descriptionMaxLength": "Bayanin yayi tsayi dayawa", "project.notesPlaceholder": "Ta yaya ka yi wannan aikin? shin kayi amfani da fikirorin, rubutun ko zane-zane daga wadansu? Gode musu a nan. ", "project.descriptionPlaceholder": "Gaya wa mutane yanda zasu yi amfani da aikin ka (kamar wanne maballi za a danna)", "project.cloudDataAlert": "Wannan akin na amfani da bayanin cloud - fasali da ke samuwa kawai ne ga masu amfani da Scratch.", "project.cloudVariables": "abubuwa masu canji na Cloud", "project.cloudDataLink": "Duba bayanai", "project.usernameBlockAlert": "Wannan aikin na iya gano mai amfani dashi, ta tubalin \"sunan mai amfani\". Don boye asalin ka, don boye asalin ka, fita kafin amfanin da aikin.", "project.inappropriateUpdate": "hmm...na'urar gano kalmomi mara sa kyau yana ganin dakwai matsala da tsakon ka. Don Allah canza shi kuma ka tuna ka zama mai girmama mutane.", "project.mutedAddToStudio": "Za ka samu iya sake kara sutidiyo kuma {inDuration}", "project.cloudDataAndVideoAlert": "For privacy reasons, cloud variables have been disabled in this project because it contains video sensing blocks." }