{ "teacherRegistration.nameStepTitle": "Sunan farko da Sunan mahaifi", "teacherRegistration.nameStepDescription": "Ba za a bayyana sunan ka a bainar jama'a ba, kuma za a kiyaye shi da aminci.", "teacherRegistration.firstName": "Sunan mai cikawa", "teacherRegistration.lastName": "sunan mahaifa", "teacherRegistration.phoneNumber": "Lambar tarho", "teacherRegistration.phoneStepDescription": "Lambar wayarka ba za ta fito fili ba, kuma za a kiyaye ta da aminci", "teacherRegistration.phoneConsent": "Eh, Tawagar Scratch na iya kira na don tabbatar da asusun malamina idan an bukaci hakan", "teacherRegistration.validationPhoneNumber": "Don Allah shigar da ingantacciyar lambar tarho", "teacherRegistration.validationPhoneConsent": "Dole ne ka yarda kafun a nima tabbacin asusun malaminka", "teacherRegistration.privacyDescription": " Bayananka ba za ta fito fili ba, kuma za a kiyaye ta da aminci", "teacherRegistration.organization": "Kungiya", "teacherRegistration.orgTitle": "Matsayinka", "teacherRegistration.orgType": "Nau'in kungiya", "teacherRegistration.checkAll": "Duba wanda ya nemi", "teacherRegistration.orgChoiceElementarySchool": "Makarantar firamare", "teacherRegistration.orgChoiceMiddleSchool": "Makarantar sakandare", "teacherRegistration.orgChoiceHighSchool": "Makarantar sakandare", "teacherRegistration.orgChoiceUniversity": "Kwaleji/Jami'a", "teacherRegistration.orgChoiceAfterschool": "Shirin bayan antashi makaranta", "teacherRegistration.orgChoiceMuseum": "Gidan kayan tarihi", "teacherRegistration.orgChoiceLibrary": "Dakin karatu", "teacherRegistration.orgChoiceCamp": "Sansani", "teacherRegistration.notRequired": "ba a bukata", "teacherRegistration.addressLine1": "Layin adireshi 1", "teacherRegistration.addressLine2": "Layin adireshi 2 (na zabi)", "teacherRegistration.zipCode": "ZIP", "teacherRegistration.stateProvince": "Jiha", "teacherRegistration.city": "Birni", "teacherRegistration.addressStepTitle": "Adireshi", "teacherRegistration.useScratchStepTitle": "Yadda kake shirin amfani da Scratch", "teacherRegistration.useScratchStepDescription": "Gaya mana game da yadda kake shirin amfani da Scratch. Me yasa muke niman wannan bayanin", "teacherRegistration.useScratchMaxLength": "Bayani dole ne kar ya wuce haruffa 300", "teacherRegistration.howUseScratch": "Ta yaya kake shirin amfani da Scratch a kungiyar ka?", "teacherRegistration.emailStepTitle": "Adireshin imel", "teacherRegistration.emailStepDescription": "Zamu aika maka da imel na tabbatarwa wanda za ye ba damar shigan asusunka na malamin Scratch.", "teacherRegistration.validationEmailMatch": "I-mels din basu daidaita ba", "teacherRegistration.validationAge": "Yi hankuri, malamai dole ne su kasance masu shekaru akalla 16" }