{
    "splash.featuredProjects": "Ayyuka da ake dauke da",
    "splash.featuredStudios": "Situdiyo da ake dauke da",
    "splash.projectsCuratedBy": "Ayyuka da {curatorId} ya kula dasu",
    "splash.scratchDesignStudioTitle": "Situdiyon tsare tsare na Scratch ",
    "splash.visitTheStudio": "Ziyarci situdiyon",
    "splash.projectsByScratchersFollowing": "Ayyukan masu amfani da Scratch da nake bi",
    "splash.projectsLovedByScratchersFollowing": "Ayyukan da masu amfani da Scratch wayen da nake bi ke so",
    "splash.projectsInStudiosFollowing": "Ayyukan da ke cikin situdiyo wanda nake bi",
    "splash.communityRemixing": "Abun da al'umman ke sake gaurayawa",
    "splash.communityLoving": "Abun da al'umman keso",
    "messages.becomeCuratorText": "{username} ya zaman mai kula da {studio}",
    "messages.becomeManagerText": "an daga matsayin {username} zuwwa manajan {studio}",
    "messages.favoriteText": "{profileLink} ya fifita {projectLink}",
    "messages.followProfileText": "{profileLink} ya na bin {followeeLink}",
    "messages.followStudioText": "{profileLink} ya na bin {studioLink}",
    "messages.loveText": "{profileLink} ya so {projectLink}",
    "messages.remixText": "{profileLink} ya sake gauraya {remixedProjectLink} a matsayin {projectLink}",
    "messages.shareText": "{profileLink} ya yada aikin {projectLink}",
    "intro.aboutScratch": "Game da Scratch",
    "intro.forEducators": "Ma masu karantarwa",
    "intro.forParents": "Ma Iyaye",
    "intro.join": "Shiga",
    "intro.startCreating": "fara kirirawa",
    "intro.tagLine1": "ƙirƙiri tasuniyoyi, wasanni, da hotuna masu motsi",
    "intro.tagLine2": "Yada tara sauran mutune a duk a sashen duniya",
    "intro.watchVideo": "kalli bidiyon",
    "news.scratchNews": "Labaran Scratch",
    "donatebanner.askSupport": "Scratch ma fi girman al'umman masu coding na yara. goyon bayan na taimakawa matuka.",
    "donatebanner.scratchWeek": "Mayu 19-20 ita ce Bikin Cika Shekaru 15 na Scratch! {celebrationLink}. Ba da gudummawa don tallafawa ƙirƙira coding a duk duniya.",
    "donatebanner.learnMore": "Ƙara koyo",
    "teacherbanner.greeting": "Barka dai",
    "teacherbanner.subgreeting": "Asusun malami",
    "teacherbanner.classesButton": "Azuzuwana",
    "teacherbanner.faqButton": "FAQ asusun malami",
    "hocbanner.title": "zaman mai kirkira tare da Coding!",
    "hocbanner.titleTellStory": "Faɗa Labarinku da Scratch!",
    "hocbanner.moreActivities": "kalli karin ayyuka",
    "hocbanner.imagine": "suranta wata irin duniya",
    "hocbanner.codeACartoon": "yi ma cartoon lambar sirri",
    "hocbanner.talking": "maganan labarai",
    "hocbanner.makeItFly": "sa shi ya tashi",
    "hocbanner.makeMusic": "haɗa waƙa",
    "hocbanner.chaseGame": "yi wasar farauta",
    "hocbanner.createAStory": "ƙirƙiri tatsuniya ",
    "hocbanner.animateACharacter": "yi zane motsin wani harafi",
    "welcome.welcomeToScratch": "Barka da zuwa Scratch",
    "welcome.learn": "Koyi yanda a ke yin ayyuka a Scratch",
    "welcome.tryOut": "Gwada ayyukan farawa",
    "welcome.connect": "Sadar tare da sauran masu amfani da Scratch",
    "activity.seeUpdates": "A nan ne za ka gan sabuntawa da masu amfani da Scratch da kake bi",
    "activity.checkOutScratchers": "Dubi wadansu daga cikin masu amfani da Scratch da kilan zaka so",
    "featurebanner.highContrast.comingSoon": "COMING SOON: Color Contrast in Scratch!",
    "featurebanner.highContrast.forumTitle": "Block Color Settings and Site Updates",
    "featurebanner.highContrast.learnMore": "Ƙara Koyi"
}