{ "conference-2021.title": "Scratch a duk duniya:", "conference-2021.subtitle": "Taron kan yanar gizo", "conference-2021.dateDesc": "22 na Yuli, 2021", "conference-2021.locationDetails": "Kan yanar gizo", "conference-2021.date": "Yaushe", "conference-2021.location": "A ina:", "conference-2021.desc1": "Kasance tare da Scratch a duk sashen duniya, taron Scratch na kan yanar gizo ga masu ilmantarwa masu sha'awar koyo mai kirkira tare da Scratch.", "conference-2021.desc1a": "Duk da cewa bamu iya hadu da mutum a wannan shekarar, muna farin cikin samun hanyoyin haduwa da yadawa da wasu a cikin al'umman masu ilmantarwan Scratch na duk duniya.", "conference-2021.desc3": "Taron zai zama kyauta.", "conference-2021.register": "Je shafin rejista", "conference-2021.stayDesc2": "don karin tamboyoyi, a tuntubi tawagar taron Scratch a {emailLink}", "conference-2021.organizedBy": "Lifelong Kindergarten group a MIT Media Lab da hadin gwiwan gidauniyar Scratch ke tsara taron Scratch." }