{ "download.title": "editar offline na Scratch 2.0", "download.intro": "Zaka iya saka editar Scratch 2.0 don aiki akan ayyuka batare hadin yanar gizo ba. Wanan sagar zai yi aiki akan Windows da MacOs.", "download.installation": "Sakawa", "download.airTitle": "Adobe AIR", "download.airBody": "If you don't already have it, download and install the latest Adobe AIR", "download.macOSX": "Mac OS X", "download.macOlder": "Mac OS 10.5 & wanda ya girmi wannan", "download.windows": "Windows", "download.download": "saukar", "download.offlineEditorTitle": "Editan Scratch na offline", "download.offlineEditorBody": "a gaba saukar da kuma saka editan Scratch 2.0 ba tara zama kan yanar gizo ba", "download.supportMaterialsTitle": "Abubuwa masu tallafawa", "download.supportMaterialsBody": "ana niman taimako wajjen farawa? a nan ga wadansu albarkatu masu taimakawa.", "download.starterProjects": "Ayyukan farawa", "download.gettingStarted": "Jagorar farawa", "download.scratchCards": "katunan Scratch", "download.updatesTitle": "sabuntawa", "download.updatesBody": "Editan Offline na iya sabunta kansa(da izinin mai ammfani). zai duba labaran sabuntawa a farawa ko za ka iya amfani da ba da umarnin\"duba sabuntawa\" a cikin menun fayil.", "download.currentVersion": "Saigar yanxu shine {version}", "download.otherVersionsTitle": "Sauran sigogin Scratch", "download.otherVersionsOlder": "Idaan kana da tsohuwar kwamfutar, ko baza ka iya saka editan Scratch 2.0 na offline ba, za ka iya gwada saka Scratch 1.4.", "download.otherVersionsAdmin": "Idan kai mai kula da cibiyar sadarwa ne: Wani memban al'ummar ya ƙirƙiri Scratch 2.0MSI kuma yana kula da ita ya kuma saka ta don jamaa su saukar a nan.", "download.knownIssuesTitle": "sanannun abubuwa", "download.knownIssuesOne": "Idan editar ka na offline na faduwa kai tsaye bayan an bude Scratch, saka Editan Scratch 2 na offline kuma (duba mataki na 2 a sama). Wannan batun don kwaro ne da aka gabatar acikin Adobe Air siga ta 12(wanda aka fitar a afrilu 2014).", "download.knownIssuesTwo": "Tubalin tsarin hoto(a cikin yanda yake a zahiri) na iya rage ma ayyuka sauri dan wani sanannen kwarin flash.", "download.knownIssuesThree": "ba a samu Jakar bayaba", "download.knownIssuesFour": "Akan MacOS za ka iya ganin sako ma nuna cewa \"Scratch 2 na kokarin sakasabon kayan aiki mai taimako\" kuma tambayar sunar mai amfaninka da kalmar sirrinka. A halin yanxu muna bincikan wani mafita don yin wannan mastalar.", "download.reportBugs": "Kaikarar kwari da matsaloli", "download.notAvailable": "Hmm, ba a samun editan saukarwa yanxu - don Allah sake sabunta shafin don sakewa kuma." }