{ "teacherlanding.title": "Scratch ma masu ilmantarwa", "teacherlanding.intro": "Dalibanka na iya amfani da Scratch wajen yin kode din tasuniyoyi, zanunnuka masu motsi, da wasanni, duk masu mu'amala. a cikin hakan ne su kan koya suyi tunani mai kirkira, tunani cikin tsari da kuma yin aiki cikin hadin kai — muhimman dabaru ma kowa a cikin jama'ar yanxu. Masu ilmantarwa na saka Scratch a cikin sashen darusa daban daban da zauren shekaru daban daban.", "teacherlanding.resourcesTitle": "Abubuwa", "teacherlanding.connectTitle": "hada", "teacherlanding.newsTitle": "Labarai", "teacherlanding.teacherAccountsTitle": "Asusun Malami", "teacherlanding.educatorResourcesTitle": "albarkatu ma masu ilmantarwa", "teacherlanding.educatorGuides": "{educatorLink} nuna yanda kake shiryawa kuma tafiyar da azuzuwan da tarurukan bitar Scratch.", "teacherlanding.educatorGuideLinkText": "Jagorar masu ilmantarwa", "teacherlanding.sip": "{sipName}({abbreviatedSipName}) na yada tunani da albarkatu daga tawagar Scratch da masu ilmantarwa a duk sashen duniya. a kowane wata, {abbreviatedSipName}shafin yanar gizo na kunshe da sabon take da ke binciken da tattaunawa.", "teacherlanding.sipName": "Scratch a aikace", "teacherlanding.abbreviatedSipName": "SiP", "teacherlanding.howUsingScratch": "Yan da masu ilmantarwa ke amfani da Scratch", "teacherlanding.seeLatest": "Duba sabuwar", "teacherlanding.creativeComputing": "{scratchEdLink} daga tawagar ScratchEd a Havard na ba da tsarurruka, ayyuka, da dabaru ma gabatar da lissafin kirkirar a cikin aji.", "teacherlanding.scratchEdLinkText": "lissafi na kirkira", "teacherlanding.studentResourcesTitle": "albarkatu ma dalibai", "teacherlanding.tutorialResources": "Bincika {tutorialLink} don samun yanda zaka iya ƙirƙira tatsuniyoyi, zanunnaka masu motsi, da kari akan haka!", "teacherlanding.tutorialLink": "koyon Scratch", "teacherlanding.codingCardResources": "Saukar da kuma buga {codingCardLink}don dokoki daki daki ma ayyuka daban daban.", "teacherlanding.codingCardLink": "Katunan yin kod", "teacherlanding.ideasResources": "Zayarci {ideasPageLink}ma karin albarkatu daga tawagar Scratch", "teacherlanding.ideasLink": "Shafin ra'ayoyi", "teacherlanding.connectingWithEducators": "sadarwa da sauran masu ilmantarwa", "teacherlanding.teachingWithScratch": "Zama daga cikin {teachingWithScratchLink} zauren Facebook don yada tunani, tambayoyi, da albarkatu da ke da alaka da karantarwa tare da Scratch.", "teacherlanding.teachingWithScratchLink": "Karantarwa tare da Scratch", "teacherlanding.attendMeetups": "halarci {meetupLink} don yada tunani da dabaru tare da sauran masu ilmantarwa don tallafawa lissafin kirkira a dukkan yanayin ta.", "teacherlanding.meetupLink": "hadawan masu ilmantarwa ScratchEd ", "teacherlanding.moreGetStartedTitle": "Karin hanyoyin don farawa", "teacherlanding.csFirst": "tsarin karantarwa kyauta na Google, {csFirstLink}, dalibai da masu ilmantarwa dayawa sunyi amfani dashi a du duniya. Sama da bidiyo da tsarin karantarwa 1,000 dake gabatar da dalibai zuwa Scratch.", "teacherlanding.csFirstLink": "CS na farko", "teacherlanding.codeClub": "Ziyarci {codeClubLink} don samun damar shigan sama da ayyukan 30 kyauta don yin aiki da dalibai wajen koyon yin tatsuniyoyi, wasanni da zanunnuka duk masu mu'amala.", "teacherlanding.codeClubLink": "Code Club", "teacherlanding.newsAndUpdatesTitle": "Labarai daSabuntawa", "teacherlanding.followUs": "Bi mu akan {facebookLink}, {twitterLink}, da {instagramLink}!", "teacherlanding.signupTips": "Yi rejista don karban {signupTipsLink} daga tawagar Scratch", "teacherlanding.signupTipsLink": "Sabuntawa da tukwici", "teacherlanding.accountsTitle": "Asusun malamai a cikin Scratch", "teacherlanding.accountsRequestInfo": "A matsayin mai ilmantarwa, zaka iya niman samun asusun malamai na Scratch, wanda ke saukaka ƙirƙiri asusu ma dalibai da kuma kulawa da ayyukansu da tsokacinsu. don karin koyo, duba {setupGuideLink} da {teacherAccountFaqLink}.", "teacherlanding.accountsSetupGuide": "Jagorar Setup na asusun malamai", "teacherlanding.accountsFaqPage": "Shafin FAQ na Asusun Malamai", "teacherlanding.requestAccount": "Asusun nema" }