{ "wedo2.headerText": "{wedo2Link}shine kayan kirkira wanda aka fara gabatarwa da za ka iya amfani waen gina mutummutumi mai hulda da jama'a da kuma sauran kirkira. Za ka iya dauke tubalan shirye-shirye na Scratch don hulda da kirkirar ka na WeDo 2.0 kuma ka kara zanunnuka masu motsi da sautuna.", "wedo2.gettingStarted": "za a fara", "wedo2.connectingWedo2": "ana sadar WeDo 2.0 da Scratch", "wedo2.useScratch3": "Yi amfani da editan {scratch3Link}.", "wedo2.addExtension": "kara karin WeDo 2.0.", "wedo2.thingsToTry": "Abubuwan da za a iya gwadawa", "wedo2.makeMotorMove": "Yi motsin mota", "wedo2.plugMotorIn": "Saka wata motar a cikin WeDo.", "wedo2.clickMotorBlock": "Nemi tubalin {motorBlockText}kuma ka danna shi.", "wedo2.motorBlockText": "\"kunna motar na dakika 1\"", "wedo2.starterProjects": "Ayyukan farawa", "wedo2.starter1PetTitle": "Yi naka dabban na sha'awa", "wedo2.starter1PetDescription": "Yi amfani da mota don yin wutsiya mai juyawa ma dabban sha'awanka na kan kwamfuta. ", "wedo2.starter2FoxTitle": "Motsa dilan", "wedo2.starter2FoxDescription": "Yi amfani da karkataciyan Na'urar auna sigina don matsar da dilan gaba da baya.", "wedo2.starter3PufferfishTitle": "Ana kara girma kifin pufferfish", "wedo2.starter3PufferfishDescription": "Yi amfani da na'urar mai auna siginan nisa don kara girman kifin.", "wedo2.troubleshootingTitle": "Niman matsalar", "wedo2.checkOSVersionTitle": "Ka tabbatar cewa operating system dinka ya dace da Scratch Link", "wedo2.checkOSVersionText": "Mafi karancin sigar operating system an jera su a saman wannan shafin. Duba umarni don duba sigar ka na {winOSVersionLink} ko {macOSVersionLink}. ", "wedo2.winOSVersionLinkText": "Windows", "wedo2.macOSVersionLinkText": "Mac OS", "wedo2.closeScratchCopiesTitle": "Rufe sauran kwafin Scratch", "wedo2.closeScratchCopiesText": "Kwafin Scratch guda daya ne kawai zai iya saduwa da WeDo 2.0 a lokaci guda. Idan kana Scratch a bude a cikin wasu shafuka masu lilo, rufe shi ka sake gwadawa.", "wedo2.otherComputerConnectedTitle": "Ka tabbatar cewa ba wata kwamfuta da ke hade da WeDo 2.0 dinka", "wedo2.otherComputerConnectedText": "Kwamfuta daya ne kawai za a iya hadawa da WeDo 2.0 a lokaci guda. Idan kana da wata kwamfutar da aka hada da WeDo 2.0 naka, cire hadin WeDo 2.0 ko ka rufe Scratch akan wannan kwamfutar sannan sake gwadawa.", "wedo2.updateLinkTitle": "Sabunta Scratch Link", "wedo2.updateLinkText": "Tabbatar cewa ka daura sabon sigar Scratch Link.", "wedo2.legacyInfoTitle": "Kana amfani da Scratch 2.0?", "wedo2.legacyInfoText": "Ziyarci shafin mu akan {wedoLegacyLink}.", "wedo2.legacyLinkText": "amfani da WeDo tare da Scratch 2.0", "wedo2.imgAltWeDoIllustration": "Kwatancen WeDo2 wanda yake dauke da wata na'urar firikwensin motsi da wata motawwata", "wedo2.imgAltStarter1Pet": "Wani aikin Scratch tare da wani Kare da wani taco.", "wedo2.imgAltStarter2Fox": "Wani aikin Scratch tare wani dila mai motsawa gaba da baya.", "wedo2.imgAltStarter3Pufferfish": "Aikin Scratch tare da dinosaurs." }