pull new editor translations from Transifex

This commit is contained in:
cori 2022-09-25 03:15:25 +00:00
parent 1d1bc8a33c
commit 12ba83f08a
10 changed files with 23 additions and 23 deletions

View file

@ -6,7 +6,7 @@
"about.introParents": "Bayanai na iyaye", "about.introParents": "Bayanai na iyaye",
"about.introEducators": "Bayanai na masu koyarwa", "about.introEducators": "Bayanai na masu koyarwa",
"about.whoUsesScratch": "Su wa ke amfani da Scratch?", "about.whoUsesScratch": "Su wa ke amfani da Scratch?",
"about.whoUsesScratchDescription": "an tsara Scratch na musamman ma masu shekaru 8 zuwa 16, amma mutane masu kowane shekaru na amfani dashi, milliyoyin mutane na kirkiran aiyukan Scratch na saiti iri iri, wanda ya kunshi gidaje, makarantu, gidajen tarihi, gidajen karatu da kuma wajajen taro na gari.", "about.whoUsesScratchDescription": "An tsara Scratch na musamman ma masu shekaru 8 zuwa 16, amma mutane masu kowane shekaru na amfani dashi, milliyoyin mutane na ƙirƙiran ayyukan Scratch na saiti iri iri, wanda ya kunshi gidaje, makarantu, gidajen tarihi, gidajen karatu da kuma wajajen taro na gari.",
"about.aroundTheWorld": "A Duniya", "about.aroundTheWorld": "A Duniya",
"about.aroundTheWorldDescription": "Ana amfani da Scratch a cikin fiye da {countryCount} ƙasashe da yankuna daban-daban kuma ana samun su cikin fiye da harsuna{languageCount}. Don canza harsuna, danna menu a kasan shafin. Ko, a cikin Editan Aikin, danna duniya a saman shafin. Don ƙara ko inganta fassarar, duba shafin {translationLink}.", "about.aroundTheWorldDescription": "Ana amfani da Scratch a cikin fiye da {countryCount} ƙasashe da yankuna daban-daban kuma ana samun su cikin fiye da harsuna{languageCount}. Don canza harsuna, danna menu a kasan shafin. Ko, a cikin Editan Aikin, danna duniya a saman shafin. Don ƙara ko inganta fassarar, duba shafin {translationLink}.",
"about.translationLinkText": "fassara", "about.translationLinkText": "fassara",

View file

@ -12,16 +12,16 @@
"annualReport.mastheadTitle": "Bunkasa wata duniyar kirkiran hanyoyin ilmantarwa masu inganci", "annualReport.mastheadTitle": "Bunkasa wata duniyar kirkiran hanyoyin ilmantarwa masu inganci",
"annualReport.messageTitle": "Sako daga tawagar Scratch", "annualReport.messageTitle": "Sako daga tawagar Scratch",
"annualReport.messageP1": "2019 shekara ce ta matukar ci gaba ga Scratch. Mun fara wannan shekarar da kaddamar da Scratch 3.0, itace sabuwar Scratch ta zamani, an kirkireshi ne don tada ma yara fasahar su da kuma ba yara masu sha'awa iri iri da asali daban daban abun yi. Mun yi bikin karshen shekara ta hanyan tashi daga MIT zuwar gidan mu ta Scratch Foundation, a hawa ta farko waje mai cike da annashwa kusa da South Station a Boston. a cikin shekarar, al'umman Scratch ta ci gaba da kokari da kuma girma: sama da matasa miliyan 20 suka ƙirƙiri ayyuka da Scratch a cikin 2019, an samu karin 48% a kan shekarar baya. ", "annualReport.messageP1": "2019 shekara ce ta matukar ci gaba ga Scratch. Mun fara wannan shekarar da kaddamar da Scratch 3.0, itace sabuwar Scratch ta zamani, an kirkireshi ne don tada ma yara fasahar su da kuma ba yara masu sha'awa iri iri da asali daban daban abun yi. Mun yi bikin karshen shekara ta hanyan tashi daga MIT zuwar gidan mu ta Scratch Foundation, a hawa ta farko waje mai cike da annashwa kusa da South Station a Boston. a cikin shekarar, al'umman Scratch ta ci gaba da kokari da kuma girma: sama da matasa miliyan 20 suka ƙirƙiri ayyuka da Scratch a cikin 2019, an samu karin 48% a kan shekarar baya. ",
"annualReport.messageP2": "Tasiri da mahimmancin Scratch ta bayyana a cikin shekarar 2020 yayin da annoban COVID ta tillasta rufe makarantu. ayyukan al'umma Scratch akan intanet ya karu sama da ninki biyu, matasa da ke killace a cikin gidajen su, sun juya zuwa ga Scratch don bayyana ra'ayinsu ta hanyan fasaha, da haduwa juna ta net.Har ila yau masu amfani da Scratch an same su sossai cikin tafiyar Black Lives Matter da sauran gwagwarmayan niman adacin jinsi da daidaito, ta hanyan kirkiran hotuna masu motsi da situdiyo don wayar da kai da kira ga niman canji. ", "annualReport.messageP2": "Tasiri da mahimmancin Scratch ta bayyana a cikin shekarar 2020 yayin da annoban COVID ta tillasta rufe makarantu. ayyukan al'umma Scratch akan intanet ya karu sama da ninki biyu, matasa da ke killace a cikin gidajen su, sun juya zuwa ga Scratch don bayyana ra'ayinsu ta hanyan fasaha, da haduwa juna ta net.Har ila yau masu amfani da Scratch an same su sossai cikin tafiyar Black Lives Matter da sauran gwagwarmayan niman adacin jinsi da daidaito, ta hanyan ƙirƙirar hotuna masu motsi da situdiyo don wayar da kai da kira ga niman canji. ",
"annualReport.messageP3": "Daga lokacin da aka kaddamar da Scratch a shekarar 2007, a wajen mu matsayin Scratch na sama da zaman ta yaren aikace aikace kwamfuta kawai. Scratch na ba da dama ga dukkan matasa, daga kowane yanki, don habaka muryoyinsu, bayyana ra'ayoyinsu da ƙirƙirar abubuwa tare. Zamu so mu gan hanyoyin da masu amfani da Scratch suka fuskanci kalubalen zamantakewar kwanan nan tare da nuna fasaha, hadin kai, kulawa da kirki. ", "annualReport.messageP3": "Daga lokacin da aka kaddamar da Scratch a shekarar 2007, a wajen mu matsayin Scratch na sama da zaman ta yaren aikace aikace kwamfuta kawai. Scratch na ba da dama ga dukkan matasa, daga kowane yanki, don habaka muryoyinsu, bayyana ra'ayoyinsu da ƙirƙirar abubuwa tare. Zamu so mu gan hanyoyin da masu amfani da Scratch suka fuskanci kalubalen zamantakewar kwanan nan tare da nuna fasaha, hadin kai, kulawa da kirki. ",
"annualReport.messageP4": "a rohotun shakera na wannan karin, za mu kara bayyani game da manufa, tsare - tsaren, tasiri da kuma yaduwar Scratch, Za mu karfafa wannan bayanin da misalai masu nuna yanda Scratch ke fadada damar koyon ilimi ma matasa daban daban daga ko wane sashen duniya, a makarantu da kowane bangaren rayuwar su. ", "annualReport.messageP4": "a rohotun shakera na wannan karin, za mu kara bayyani game da manufa, tsare - tsaren, tasiri da kuma yaduwar Scratch, Za mu karfafa wannan bayanin da misalai masu nuna yanda Scratch ke fadada damar koyon ilimi ma matasa daban daban daga ko wane sashen duniya, a makarantu da kowane bangaren rayuwar su. ",
"annualReport.messageP5": "Muna masu alfahari da abun da matasa ke kirkira kuma koyo a Scratch a yau, kuma mun himmatu wajen samar da karin dama ma matasa a nan gaba.", "annualReport.messageP5": "Muna masu alfahari da abun da matasa ke ƙirƙira da kuma koyo a Scratch a yau, kuma mun himmatu wajen samar da karin dama ma matasa a nan gaba.",
"annualReport.messageSignature": "— Tawagar Scratch ", "annualReport.messageSignature": "— Tawagar Scratch ",
"annualReport.covidResponseTitle": "Scratch ta mayar da martani ga COVID", "annualReport.covidResponseTitle": "Scratch ta mayar da martani ga COVID",
"annualReport.covidResponseP1": "Yayin da muke rubata wannan rahoton shekara - shekara, mun kasance mun shafa watanni cikin annoban COVID. Tun a tsakiyar maris shekarar 2020, ofishin Scratch na kulle kuma mambobin Tawagar Scratch sun kasance suna tafiyar da ayyukan su daga gida don karfafa ma yara da masu karantarwa a duk sashen duniya wanda wannan annoban ta kawo musu chikas a rayuwa. ", "annualReport.covidResponseP1": "Yayin da muke rubata wannan rahoton shekara - shekara, mun kasance mun shafa watanni cikin annoban COVID. Tun a tsakiyar maris shekarar 2020, ofishin Scratch na kulle kuma mambobin Tawagar Scratch sun kasance suna tafiyar da ayyukan su daga gida don karfafa ma yara da masu karantarwa a duk sashen duniya wanda wannan annoban ta kawo musu chikas a rayuwa. ",
"annualReport.covidResponseP2": "A 17 ga watar Maris, mun kaddamar da #ScratchAtHome hamma ce ta samar ma yara, iyalai, da masu karantarwa basirar ma tsunduma cikin ayyukan koyo ta hanyan fasaha tara da Scratch a gida. mun cigaba da karo bidiyon koyo da kuma wadansu abubuwan zuwa ga {scratchAtHomeLink} .", "annualReport.covidResponseP2": "A 17 ga watar Maris, mun kaddamar da #ScratchAtHome hamma ce ta samar ma yara, iyalai, da masu karantarwa basirar ma tsunduma cikin ayyukan koyo ta hanyan fasaha tara da Scratch a gida. mun cigaba da karo bidiyon koyo da kuma wadansu abubuwan zuwa ga {scratchAtHomeLink} .",
"annualReport.covidResponseScratchAtHomePage": "Shafin #ScratchAtHome ", "annualReport.covidResponseScratchAtHomePage": "Shafin #ScratchAtHome ",
"annualReport.covidResponseP3": "Ayuka a cikin {scratchCommunityLink} ta habaka sama da ninki biyu a shekarar da ta wuce. masu amfani da Scratch na cigaba da kirkira da kuma yada ayyuka dan tallafawa da karafafawa wasu a cikin annoban nan—da ayyuka da kuma sitidiyo da ke ba da basirar motsa jiki a gida, nasihu don zama cikin koshin lafiya, abin dariya don farantawa juna rai, kuma godiya ga mahimman ma'aikata. ", "annualReport.covidResponseP3": "Ayuka a cikin {scratchCommunityLink} ta habaka sama da ninki biyu a shekarar da ta wuce. masu amfani da Scratch na cigaba da ƙirƙira da kuma yada ayyuka dan tallafawa da karafafawa wasu a cikin annoban nan—da ayyuka da kuma sitidiyo da ke ba da basirar motsa jiki a gida, nasihu don zama cikin koshin lafiya, abin dariya don farantawa juna rai, kuma godiya ga mahimman ma'aikata. ",
"annualReport.covidResponseScratchCommunity": "Al'umman Scratch akan intanet", "annualReport.covidResponseScratchCommunity": "Al'umman Scratch akan intanet",
"annualReport.missionTitle": "Manufarmu", "annualReport.missionTitle": "Manufarmu",
"annualReport.missionSubtitle": "Manufarmu ita ce samarwa yara, daga kowane fanni, damar tunani, ƙirƙira da hadin gwiwa tare da sabbin fasahohi — don haka zai basu daman kawo canji a duniya gobe. ", "annualReport.missionSubtitle": "Manufarmu ita ce samarwa yara, daga kowane fanni, damar tunani, ƙirƙira da hadin gwiwa tare da sabbin fasahohi — don haka zai basu daman kawo canji a duniya gobe. ",
@ -33,7 +33,7 @@
"annualReport.missionPeersTitle": "sa'anni", "annualReport.missionPeersTitle": "sa'anni",
"annualReport.missionPassionTitle": "sha'awa", "annualReport.missionPassionTitle": "sha'awa",
"annualReport.missionPlayTitle": "wasa", "annualReport.missionPlayTitle": "wasa",
"annualReport.missionProjectsDescription": "sa yara cikin tsarawa, kirkirawa da bayyana ra'ayoyinsu ta hanyar fasaha", "annualReport.missionProjectsDescription": "Sa yara cikin tsarawa, ƙirƙira da bayyana ra'ayoyinsu ta hanyar fasaha",
"annualReport.missionPeersDescription": "tallafawa yara a cikin hadin kai, yadawa, sake yi da kuma nasiha", "annualReport.missionPeersDescription": "tallafawa yara a cikin hadin kai, yadawa, sake yi da kuma nasiha",
"annualReport.missionPassionDescription": "Ba ma yara daman ginawa akan abubuwan da suke so da kuma yin ayyukan karan kansu masu ma'ana", "annualReport.missionPassionDescription": "Ba ma yara daman ginawa akan abubuwan da suke so da kuma yin ayyukan karan kansu masu ma'ana",
"annualReport.missionPlayDescription": "Karfafa yara wajen canji dan gyarawa, gwaji, da kuma maimaici don samun sakamoko mai kyau ", "annualReport.missionPlayDescription": "Karfafa yara wajen canji dan gyarawa, gwaji, da kuma maimaici don samun sakamoko mai kyau ",
@ -153,7 +153,7 @@
"annualReport.communityQuote3": "Na kasance a kan Scratch na kimanin shekaru 2, kuma ya kasance abun canza rayuwa! Na koyi sababbin abubuwa da yawa, kamar yin coding, ka'idodin kan net, da fasaha!", "annualReport.communityQuote3": "Na kasance a kan Scratch na kimanin shekaru 2, kuma ya kasance abun canza rayuwa! Na koyi sababbin abubuwa da yawa, kamar yin coding, ka'idodin kan net, da fasaha!",
"annualReport.communityQuote4": "Scratch shine abin da na fi so a aji na shida a framare, a asirce ya gabatar da ni ga Boolean logic, order of operation, da kuma gudanar da ayyukan lassafi—ba tare da ambaton ilimin shirye-shiryen kwamfuta da kanta ba.", "annualReport.communityQuote4": "Scratch shine abin da na fi so a aji na shida a framare, a asirce ya gabatar da ni ga Boolean logic, order of operation, da kuma gudanar da ayyukan lassafi—ba tare da ambaton ilimin shirye-shiryen kwamfuta da kanta ba.",
"annualReport.studio": "sitidiyo", "annualReport.studio": "sitidiyo",
"annualReport.communityBLMIntro": "Yayin da zanga-zangar niman adalci wa masu launin fata ta mamaye Amurka bayan mummunan kisan George Floyd, Breonna Taylor, Ahmaud Arbery, da sauransu a Farkon shekarar 2020, matasa da yawa sun yi amfani da Scratch a matsayin wata hanya ta nuna goyon bayansu ga tafiyar Black Lives Matter, ta samar da ayyuka da sanya maganganu don yin magana game da wariiyar launin fata da ta'adancin yan sanda. A cikin {BLMStudioLink}da aka nuna akan shafin gida na Scratch, masu amfani da Scratch sun ba da gudummawar daruruwan ayyuka da dubunnan tsokaci. tawagar al'ummar Scratch ta na da hannu dumu-dumu, don tallafawa masu amfani da Scratch a lokacin tashin hankali da kuma tabbatar da cewa duk ayyukan da tattaunawa sun kasance cikin mutuntawa.", "annualReport.communityBLMIntro": "Yayin da zanga-zangar niman adalci wa masu launin fata ta mamaye Amurka bayan mummunan kisan George Floyd, Breonna Taylor, Ahmaud Arbery, da sauransu a Farkon shekarar 2020, matasa da yawa sun yi amfani da Scratch a matsayin wata hanya ta nuna goyon bayansu ga tafiyar Black Lives Matter, ta samar da ayyuka da sanya maganganu don yin magana game da wariyar launin fata da ta'adancin yan sanda. A cikin {BLMStudioLink}da aka nuna akan shafin gida na Scratch, masu amfani da Scratch sun ba da gudummawar daruruwan ayyuka da dubunnan tsokaci. tawagar al'ummar Scratch ta na da hannu dumu-dumu, don tallafawa masu amfani da Scratch a lokacin tashin hankali da kuma tabbatar da cewa duk ayyukan da tattaunawa sun kasance cikin mutuntawa.",
"annualReport.communityArtwork": "Aikin zane da ga mai amfani da Scratch OnionDipAnimations", "annualReport.communityArtwork": "Aikin zane da ga mai amfani da Scratch OnionDipAnimations",
"annualReport.communityChangeTitle": "Muna ganin matasa a matsayin wakilan canji", "annualReport.communityChangeTitle": "Muna ganin matasa a matsayin wakilan canji",
"annualReport.communityChangeInfo": "Muna tabbatar da cewa zamu yi aiki da su, kuma tare da malamai da dangin da ke tallafa musu, don tabbatar da cewa sun bunkasa fasahohi, kwadaitarwa, da kuma kwarin gwiwar da za su bukata don tafiyar da rayuwa mai gamsarwa da kawo canji mai ma'ana a ciikin al'umma.", "annualReport.communityChangeInfo": "Muna tabbatar da cewa zamu yi aiki da su, kuma tare da malamai da dangin da ke tallafa musu, don tabbatar da cewa sun bunkasa fasahohi, kwadaitarwa, da kuma kwarin gwiwar da za su bukata don tafiyar da rayuwa mai gamsarwa da kawo canji mai ma'ana a ciikin al'umma.",
@ -168,7 +168,7 @@
"annualReport.familyCreativeNightsDescription": "Mabudin nasarar wannan yunkurin shi ne hada dalibai, iyalai, malamai, da sauran membobin al'umma ta hanyar darar rubuta yaren kwamfuta na kirkira. wadannan taroruka sun hado daruruwan dangi na kowane zamani—tun daga yara har zuwa kakanni—cikin ayyukan da ke gauraya rubutun yaren kwamfuta da tsarawa tare da fasaha, rawa, da kida. wadannan taroruka sun karfafa dankon zumunci tsakanin gida da makaranta, tare da fahimtar muhimmiyar rawar iyalai wajen karfafawa da tallafawa karatun yara. ", "annualReport.familyCreativeNightsDescription": "Mabudin nasarar wannan yunkurin shi ne hada dalibai, iyalai, malamai, da sauran membobin al'umma ta hanyar darar rubuta yaren kwamfuta na kirkira. wadannan taroruka sun hado daruruwan dangi na kowane zamani—tun daga yara har zuwa kakanni—cikin ayyukan da ke gauraya rubutun yaren kwamfuta da tsarawa tare da fasaha, rawa, da kida. wadannan taroruka sun karfafa dankon zumunci tsakanin gida da makaranta, tare da fahimtar muhimmiyar rawar iyalai wajen karfafawa da tallafawa karatun yara. ",
"annualReport.familyNightsPhotoCredit": "Hoto daga Jordan Macy, SocialWorks", "annualReport.familyNightsPhotoCredit": "Hoto daga Jordan Macy, SocialWorks",
"annualReport.teacherPDHeader": "Sake hannun jari a cikin kwarewa da ci gaba ma malamai", "annualReport.teacherPDHeader": "Sake hannun jari a cikin kwarewa da ci gaba ma malamai",
"annualReport.teacherPDDescription": "malamai a duk makarantun firamare da ke halartar taron sun hadu don bitar bunkasa kwarewa, samun kwarewar farko a kirkirar nasu ayukan Scratch da kuma nemo hanyoyi masu ma'ana don tallafawa ilmantar da dalibai a duk tsarin karatun.", "annualReport.teacherPDDescription": "Malamai a duk makarantun firamare da ke halartar taron sun hadu don bitar bunkasa kwarewa, samun kwarewar farko a ƙirƙira nasu ayyukan Scratch da kuma nemo hanyoyi masu ma'ana don tallafawa ilmantar da dalibai a duk tsarin karatun.",
"annualReport.teacherPDQuoteAttribution": "{teacherName}, Masu karantarwan CPS ", "annualReport.teacherPDQuoteAttribution": "{teacherName}, Masu karantarwan CPS ",
"annualReport.teacherPDQuote": "abin da yafi bani mamaki shine ainihin hadin gwiwar da ta zo tare da amfani da Scratch a aji na, galibi, dalibai da kansu za su gano wani abu a cikin dandalin Scratch, su nuna min, sannan su yada shi tsakanin su.", "annualReport.teacherPDQuote": "abin da yafi bani mamaki shine ainihin hadin gwiwar da ta zo tare da amfani da Scratch a aji na, galibi, dalibai da kansu za su gano wani abu a cikin dandalin Scratch, su nuna min, sannan su yada shi tsakanin su.",
"annualReport.extendingReachHeader": "Fadada isar", "annualReport.extendingReachHeader": "Fadada isar",

View file

@ -31,7 +31,7 @@
"annualReport.2020.missionPeersTitle": "sa'anni", "annualReport.2020.missionPeersTitle": "sa'anni",
"annualReport.2020.missionPassionTitle": "sha'awa", "annualReport.2020.missionPassionTitle": "sha'awa",
"annualReport.2020.missionPlayTitle": "wasa", "annualReport.2020.missionPlayTitle": "wasa",
"annualReport.2020.missionProjectsDescription": "sa yara cikin tsarawa, kirkirawa da bayyana ra'ayoyinsu ta hanyar fasaha", "annualReport.2020.missionProjectsDescription": "Sa yara cikin tsarawa, ƙirƙira da bayyana ra'ayoyinsu ta hanyar fasaha",
"annualReport.2020.missionPeersDescription": "tallafawa yara a cikin hadin kai, yadawa, sake yi da kuma nasiha", "annualReport.2020.missionPeersDescription": "tallafawa yara a cikin hadin kai, yadawa, sake yi da kuma nasiha",
"annualReport.2020.missionPassionDescription": "Ba ma yara daman ginawa akan abubuwan da suke so da kuma yin ayyukan karan kansu masu ma'ana", "annualReport.2020.missionPassionDescription": "Ba ma yara daman ginawa akan abubuwan da suke so da kuma yin ayyukan karan kansu masu ma'ana",
"annualReport.2020.missionPlayDescription": "Karfafa yara wajen canji dan gyarawa, gwaji, da kuma maimaici don samun sakamoko mai kyau ", "annualReport.2020.missionPlayDescription": "Karfafa yara wajen canji dan gyarawa, gwaji, da kuma maimaici don samun sakamoko mai kyau ",
@ -49,7 +49,7 @@
"annualReport.2020.reachIncreaseInCommentsIncrease": "150 {million}", "annualReport.2020.reachIncreaseInCommentsIncrease": "150 {million}",
"annualReport.2020.reachNewUsers": "Sabbin masu amfani", "annualReport.2020.reachNewUsers": "Sabbin masu amfani",
"annualReport.2020.reachProjectsCreated": "Ayyuka da aka ƙirƙirar", "annualReport.2020.reachProjectsCreated": "Ayyuka da aka ƙirƙirar",
"annualReport.2020.reachProjectCreators": "Mutane masu kirkirar ayyuka", "annualReport.2020.reachProjectCreators": "Mutane masu ƙirƙirar ayyuka",
"annualReport.2020.reachComments": "karuwan cikin tsokacin da aka saka", "annualReport.2020.reachComments": "karuwan cikin tsokacin da aka saka",
"annualReport.2020.reachGlobalCommunity": "Al'ummar mu ta duniya", "annualReport.2020.reachGlobalCommunity": "Al'ummar mu ta duniya",
"annualReport.2020.reachMapBlurb": "Jimilar asusu masu rijista a cikin al'ummar Scratch na kan yanar gizo daga ƙaddamar da Scratch har zuwa Disamba 2020", "annualReport.2020.reachMapBlurb": "Jimilar asusu masu rijista a cikin al'ummar Scratch na kan yanar gizo daga ƙaddamar da Scratch har zuwa Disamba 2020",

View file

@ -46,7 +46,7 @@
"annualReport.2021.reachProjectCreatorsIncrease": "44% from 2020", "annualReport.2021.reachProjectCreatorsIncrease": "44% from 2020",
"annualReport.2021.reachNewUsers": "Sabbin masu amfani", "annualReport.2021.reachNewUsers": "Sabbin masu amfani",
"annualReport.2021.reachProjectsCreated": "Ayyuka da aka ƙirƙira", "annualReport.2021.reachProjectsCreated": "Ayyuka da aka ƙirƙira",
"annualReport.2021.reachProjectCreators": "Mutane masu kirkirar ayyuka", "annualReport.2021.reachProjectCreators": "Mutane masu ƙirƙirar ayyuka",
"annualReport.2021.reachScratchAroundTheWorld": "Scratch is used around the world across {numberOfCountries}", "annualReport.2021.reachScratchAroundTheWorld": "Scratch is used around the world across {numberOfCountries}",
"annualReport.2021.reachScratchAroundTheWorldBold": "more than 200 countries and territories", "annualReport.2021.reachScratchAroundTheWorldBold": "more than 200 countries and territories",
"annualReport.2021.reachSaudiArabiaTitle": "Saudi Arabia", "annualReport.2021.reachSaudiArabiaTitle": "Saudi Arabia",
@ -136,10 +136,10 @@
"annualReport.2021.yearInReviewCard5Text": "Masu amfani da Scratch sun ƙirƙiri ayyuka ta amfani da duk launukan bakan gizo don bikin al'ummar LGBTQ+ a cikin ɗakin studio na watan Pride.", "annualReport.2021.yearInReviewCard5Text": "Masu amfani da Scratch sun ƙirƙiri ayyuka ta amfani da duk launukan bakan gizo don bikin al'ummar LGBTQ+ a cikin ɗakin studio na watan Pride.",
"annualReport.2021.yearInReviewCard6Date": "Agusta", "annualReport.2021.yearInReviewCard6Date": "Agusta",
"annualReport.2021.yearInReviewCard6Title": "sansanin Scratch", "annualReport.2021.yearInReviewCard6Title": "sansanin Scratch",
"annualReport.2021.yearInReviewCard6Text": "During this annual three-week long event, Scratchers created more than 7,000 projects that moved and grooved, showcased creative do-it-yourself (DIY) ideas, and shared their discoveries about the natural world around them.", "annualReport.2021.yearInReviewCard6Text": "A cikin wannan taron na tsawon makonni uku na , Masu amfani da Scratch sun ƙirƙiri ayyukan sama da 7,000 waɗanda suka motsa kuma suka ɓata, sun baje kolin ra'ayoyin yi-da-kai (DIY), kuma sun yada abubuwan da suka gano game da duniyar da ke kewaye da su.",
"annualReport.2021.yearInReviewCard7Date": "Oktoba", "annualReport.2021.yearInReviewCard7Date": "Oktoba",
"annualReport.2021.yearInReviewCard7Title": "Scratchtober", "annualReport.2021.yearInReviewCard7Title": "Scratchtober",
"annualReport.2021.yearInReviewCard7Text": "For two weeks, Scratchers created projects showcasing their interpretations of daily prompts in the Scratchtober studio. More than 3,500 projects were created around single-word themes like underwater, celebration, and creatures.", "annualReport.2021.yearInReviewCard7Text": "Tsawon makonni biyu, Masu amfani da Scratch sun ƙirƙiri ayyukan da ke nuna fassarorinsu na faɗakarwa na yau da kullun a cikin ɗakin studio na Scratchtober. Fiye da ayyuka 3,500 aka ƙirƙire su a kusa da jigogi guda ɗaya kamar ruwa, biki, da halittu.",
"annualReport.2021.yearInReviewCard8Date": "Disamba", "annualReport.2021.yearInReviewCard8Date": "Disamba",
"annualReport.2021.yearInReviewCard8Title": "CSEdWeek", "annualReport.2021.yearInReviewCard8Title": "CSEdWeek",
"annualReport.2021.yearInReviewCard8Text": "Computer Science Education Week (CSEdWeek) occurred from December 6-12 to celebrate computer science around the world. Scratch participated in the week by encouraging community members to check out tutorials, studios, and a live event hosted in partnership with Makey Makey!", "annualReport.2021.yearInReviewCard8Text": "Computer Science Education Week (CSEdWeek) occurred from December 6-12 to celebrate computer science around the world. Scratch participated in the week by encouraging community members to check out tutorials, studios, and a live event hosted in partnership with Makey Makey!",
@ -159,7 +159,7 @@
"annualReport.2021.ytData3": "178", "annualReport.2021.ytData3": "178",
"annualReport.2021.ytData3Sub": "countries", "annualReport.2021.ytData3Sub": "countries",
"annualReport.2021.communitySnapshot2Title": "The Scratch Team on YouTube", "annualReport.2021.communitySnapshot2Title": "The Scratch Team on YouTube",
"annualReport.2021.communitySnapshot2Text": "The Scratch Team YouTube channel reached 100,000 subscribers in 2021— a nearly 500 percent increase from 2020! As students, educators, and families evolved in response to the pandemic, we knew we had to create resources that were reactive to their needs.", "annualReport.2021.communitySnapshot2Text": "Tashar YouTube ta Scratch Team ta kai masu bi 100,000 a cikin 2021— kusan haɓakar kashi 500 ciki 100 daga 2020! Kamar yadda ɗalibai, malamai, da iyalai suka ci gaba don mayar da martani ga cutar, mun san cewa dole ne mu ƙirƙiri albarkatun da suka dace da bukatunsu.",
"annualReport.2021.communitySnapshot2Text2": "These resources include a series of comprehensive Scratch tutorials that guide users through designing stories, games, and animations on Scratch. In 2021, these videos garnered nearly nine million views from viewers in 178 countries.", "annualReport.2021.communitySnapshot2Text2": "These resources include a series of comprehensive Scratch tutorials that guide users through designing stories, games, and animations on Scratch. In 2021, these videos garnered nearly nine million views from viewers in 178 countries.",
"annualReport.2021.tutorial1": "How to Make an 'About Me'", "annualReport.2021.tutorial1": "How to Make an 'About Me'",
"annualReport.2021.tutorial2": "How to Make a Clicker Game", "annualReport.2021.tutorial2": "How to Make a Clicker Game",
@ -210,7 +210,7 @@
"annualReport.2021.leadershipED": "Darekta zartarwa", "annualReport.2021.leadershipED": "Darekta zartarwa",
"annualReport.2021.teamThankYou": "Godiya ga Mitch Resnick, Natalie Rusk, Rupal Jain, da sauran masu haɗin gwiwa a Lifelong Kindergarten Group a MIT Media Lab don goyan bayan ku na Scratch.", "annualReport.2021.teamThankYou": "Godiya ga Mitch Resnick, Natalie Rusk, Rupal Jain, da sauran masu haɗin gwiwa a Lifelong Kindergarten Group a MIT Media Lab don goyan bayan ku na Scratch.",
"annualReport.2021.donateTitle": "Tallafa mana", "annualReport.2021.donateTitle": "Tallafa mana",
"annualReport.2021.donateMessage": "Your support enables us to create inspiring, creative, and memorable learning experiences for kids everywhere, especially those who have been systemically excluded from creative coding opportunities. Make a gift to Scratch today to help us keep our servers running, maintain our growing global community, and make creative coding possible for kids in every country around the world.", "annualReport.2021.donateMessage": "Taimakon ku yana ba mu damar ƙirƙirar abubuwan ilmantarwa masu ban sha'awa, ƙirƙira, da abubuwan tunawa ga yara a ko'ina, musamman waɗanda aka keɓe bisa tsari daga damar ƙirƙira. Yi kyauta don Scratch a yau don taimaka mana ci gaba da gudanar da sabar mu, kula da haɓakar al'ummarmu na duniya, da kuma samar da ƙirƙira code ga yara a kowace ƙasa a duniya.",
"annualReport.2021.donateMessage2": "Thank you for your generosity.", "annualReport.2021.donateMessage2": "Thank you for your generosity.",
"annualReport.2021.donateButton": "ba da gudummawa", "annualReport.2021.donateButton": "ba da gudummawa",
"annualReport.2021.projectBy": "aikin ", "annualReport.2021.projectBy": "aikin ",
@ -253,7 +253,7 @@
"annualReport.2021.altClickerGame": "A math game showing an apple, an orange, and a cut up bowl of fruit.", "annualReport.2021.altClickerGame": "A math game showing an apple, an orange, and a cut up bowl of fruit.",
"annualReport.2021.altLookingForward1": "Interlocking hexagons displaying a swirl, start, and heart.", "annualReport.2021.altLookingForward1": "Interlocking hexagons displaying a swirl, start, and heart.",
"annualReport.2021.altLookingForward2": "A sign post with one arrow poining right displaying a swirl and one arrow pointing left displaying a heart.", "annualReport.2021.altLookingForward2": "A sign post with one arrow poining right displaying a swirl and one arrow pointing left displaying a heart.",
"annualReport.2021.altLookingForward3": "Colorful blocks lined up to create steps with a plant growing on top.", "annualReport.2021.altLookingForward3": "Tubalan masu launi a jere don ƙirƙirar matakai tare da wani tsiro da ke girma a sama.",
"annualReport.2021.altSparkle": "White sparkle decoration", "annualReport.2021.altSparkle": "White sparkle decoration",
"annualReport.2021.altDownArrow": "Purple arrow pointing down", "annualReport.2021.altDownArrow": "Purple arrow pointing down",
"annualReport.2021.altConnectingLine": "A dotted line connecting timeline elements.", "annualReport.2021.altConnectingLine": "A dotted line connecting timeline elements.",

View file

@ -12,7 +12,7 @@
"conference-2017.franceDesc": "Scratch2017BDX dama ce ta haduwa da mutane da yada ra'ayoyi, don zaman mai sha'awar yi da samun sha'awar yi. Biki ne na du duniya don yin murnan kirkira da jindadin gano sabbin abubuwa game da Scratch da fiye da haka. ", "conference-2017.franceDesc": "Scratch2017BDX dama ce ta haduwa da mutane da yada ra'ayoyi, don zaman mai sha'awar yi da samun sha'awar yi. Biki ne na du duniya don yin murnan kirkira da jindadin gano sabbin abubuwa game da Scratch da fiye da haka. ",
"conference-2017.franceAudience": "Yan gidan Scratch na duniya", "conference-2017.franceAudience": "Yan gidan Scratch na duniya",
"conference-2017.brasilTitle": "Conferência Scratch Brasil 2017", "conference-2017.brasilTitle": "Conferência Scratch Brasil 2017",
"conference-2017.brasilDesc": "Taron Scratch a Brazil na 2017 zai kasance wajen haduwan masu ilmantarwa, masu bincike, masu habakawa da masu yi na Brazil masu sha'awar kirkirawa, yadawa da koyo tare da Scratch. Taron zai habaka tattaunawa akan amfani da Scratch a ciki da wajen aji, lissafin kirkira, kare-karen Scratch, da wasu mahimman kanu da ke da alaka da daukar amfani da Scratch a Brazil. Muna shirin wani abu na yi tare sossai, tare ayyukan bitan ayyukan hannu dayawa, zaman fosta da damammakin hadin gwiwa.", "conference-2017.brasilDesc": "Taron Scratch a Brazil na 2017 zai kasance wajen haduwan masu ilmantarwa, masu bincike, masu habakawa da masu yi na Brazil masu sha'awar ƙirƙira , yadawa da koyo tare da Scratch. Taron zai habaka tattaunawa akan amfani da Scratch a ciki da wajen aji, lissafin kirkira, kare-karen Scratch, da wasu mahimman kanu da ke da alaka da daukar amfani da Scratch a Brazil. Muna shirin wani abu na yi tare sossai, tare ayyukan bitan ayyukan hannu dayawa, zaman fosta da damammakin hadin gwiwa.",
"conference-2017.brasilAudience": "Masu ilmantarwa, masu bincike, masu habakawa, da masu yi", "conference-2017.brasilAudience": "Masu ilmantarwa, masu bincike, masu habakawa, da masu yi",
"conference-2017.hungaryTitle": "Scratch 2017 @ Budapest", "conference-2017.hungaryTitle": "Scratch 2017 @ Budapest",
"conference-2017.hungaryDesc": "Taron Scratch a Budapest na bada dama daban na haduwa da babbar mutan gidan Scratch da cigaba da sa ma juna sha'awa Scratch. waje ne me bayyana tunani da yin kod na kirkira, don kotsa ciki da yada dukan yiwuwa da muka samu. Mu masu niman samun canji ne — wayanda a ka kwada aka tabbatar masayan ilimi ne na jini — kuma muna fatar daga kafa wandon mu don yin “nishadi nagaske”. dagaske a wannan da'irar, muna harsashen nan gaba na da haske kuma muna farin ciki. zo, mu had, mu kuma hada gwiwa da sauran membobin al'umman Scratch. ", "conference-2017.hungaryDesc": "Taron Scratch a Budapest na bada dama daban na haduwa da babbar mutan gidan Scratch da cigaba da sa ma juna sha'awa Scratch. waje ne me bayyana tunani da yin kod na kirkira, don kotsa ciki da yada dukan yiwuwa da muka samu. Mu masu niman samun canji ne — wayanda a ka kwada aka tabbatar masayan ilimi ne na jini — kuma muna fatar daga kafa wandon mu don yin “nishadi nagaske”. dagaske a wannan da'irar, muna harsashen nan gaba na da haske kuma muna farin ciki. zo, mu had, mu kuma hada gwiwa da sauran membobin al'umman Scratch. ",

View file

@ -15,7 +15,7 @@
"conference-2018.sessionItem1Title": "Fosta/Nunawa (mintuna90).", "conference-2018.sessionItem1Title": "Fosta/Nunawa (mintuna90).",
"conference-2018.sessionItem1Desc": "Nuna ayyukanka a cikin wurin nune-nunen. Tare da sauran masu gabatarwa, za a ba ka sararin nuni don fosta da sarin teburin komfuta da rubutu. ", "conference-2018.sessionItem1Desc": "Nuna ayyukanka a cikin wurin nune-nunen. Tare da sauran masu gabatarwa, za a ba ka sararin nuni don fosta da sarin teburin komfuta da rubutu. ",
"conference-2018.sessionItem2Title": "Taron karawa juna sani (mintuna 90).", "conference-2018.sessionItem2Title": "Taron karawa juna sani (mintuna 90).",
"conference-2018.sessionItem2Desc": "Sa Mahalarta cikin ayyukan-hannu, tare da nuna sabbin hanyoyin kirkirawa da hadin gwiwa tare da Scratch.", "conference-2018.sessionItem2Desc": "Sa Mahalarta cikin ayyukan-hannu, tare da nuna sabbin hanyoyin ƙirƙira da hadin gwiwa tare da Scratch.",
"conference-2018.sessionItem3Title": "Zaman masu tattaunawa (mintuna 60).", "conference-2018.sessionItem3Title": "Zaman masu tattaunawa (mintuna 60).",
"conference-2018.sessionItem3Desc": "Tattauna batun da ya shafi Scratch a cikin karaman zaman mutane uku ko sama da haka. Ya kamata shawarar ku ta bayyana yadda zaku jawo hankalin masu sauraro yayin zaman.", "conference-2018.sessionItem3Desc": "Tattauna batun da ya shafi Scratch a cikin karaman zaman mutane uku ko sama da haka. Ya kamata shawarar ku ta bayyana yadda zaku jawo hankalin masu sauraro yayin zaman.",
"conference-2018.sessionItem4Title": "Magana mai kunna wasu fasaha (mintuna 5)", "conference-2018.sessionItem4Title": "Magana mai kunna wasu fasaha (mintuna 5)",

View file

@ -21,7 +21,7 @@
"developers.principlesIntro": "Mun kirkiri Scratch don baiwa matasa damar yin tunani mai ma'ana, yin tunani bisa tsari, da kuma aiki tare. Jerin {learningPrinciples} da {designPrinciples}ke jagorantanmu, wanda muke atan zaku bi yayin da kuke habaka sabbin kayan aiki da fasaha da Scratch Blocks. ", "developers.principlesIntro": "Mun kirkiri Scratch don baiwa matasa damar yin tunani mai ma'ana, yin tunani bisa tsari, da kuma aiki tare. Jerin {learningPrinciples} da {designPrinciples}ke jagorantanmu, wanda muke atan zaku bi yayin da kuke habaka sabbin kayan aiki da fasaha da Scratch Blocks. ",
"developers.jrBodyWebsiteLinkText": "Shafin yanar gizon ScratchJr", "developers.jrBodyWebsiteLinkText": "Shafin yanar gizon ScratchJr",
"developers.jrBody": "Scratchjr yaran aikace-aikace ne na gabatarwa da ke tai maka ma yara (masu shekaru 5-7) su kirkiri tasuniyoyinsu da wasanninsu masu mu'amala. Don karin bayani, tuntubi{websiteLink} ko samu damar kode din da takaddun aiki akan {githubLink}.", "developers.jrBody": "Scratchjr yaran aikace-aikace ne na gabatarwa da ke tai maka ma yara (masu shekaru 5-7) su kirkiri tasuniyoyinsu da wasanninsu masu mu'amala. Don karin bayani, tuntubi{websiteLink} ko samu damar kode din da takaddun aiki akan {githubLink}.",
"developers.learningPrinciplesProjectsBody": "Mutane sun fi koyo a lokacin da suke aiki kan ayyuka — samar dasabbin dabaru, tsara samfura, ingantawa da kirkirar samfuran karshe.", "developers.learningPrinciplesProjectsBody": "Mutane sun fi koyo a lokacin da suke aiki kan ayyuka — samar da sabbin dabaru, tsara samfura, ingantawa da ƙirƙirar ayyukan karshe.",
"developers.learningPrinciplesPassionTitle": "Sha'awa", "developers.learningPrinciplesPassionTitle": "Sha'awa",
"developers.learningPrinciplesPassionBody": "Lokacin da mutane suka mayar da hankali akan abubuwan da suka damu da su, suna jure aikin mai wahala da godon lokaci, suna dagewa yayin fuskantar kalubale, da kuma suna kara ilimi a cikin wannan yanayin.", "developers.learningPrinciplesPassionBody": "Lokacin da mutane suka mayar da hankali akan abubuwan da suka damu da su, suna jure aikin mai wahala da godon lokaci, suna dagewa yayin fuskantar kalubale, da kuma suna kara ilimi a cikin wannan yanayin.",
"developers.learningPrinciplesPeersTitle": "Sa'anni", "developers.learningPrinciplesPeersTitle": "Sa'anni",
@ -33,7 +33,7 @@
"developers.designPrinciplesSimpleTitle": "Sanya shi ya zaman mai sauki iyakan yiwuwa watakila—ma mafi sauki", "developers.designPrinciplesSimpleTitle": "Sanya shi ya zaman mai sauki iyakan yiwuwa watakila—ma mafi sauki",
"developers.designPrinciplesSimpleBody": "Duk da kokarin gama gari kara karin fassali ga samfuran Software, mun gano cewa rage yawan fasalulluka yakan inganta kwarewar mai amfani. Abinda da farko yake zama kamar kuntatawa ko iyakancewa zai iya habaka sabbin hanyoyin kirkira.", "developers.designPrinciplesSimpleBody": "Duk da kokarin gama gari kara karin fassali ga samfuran Software, mun gano cewa rage yawan fasalulluka yakan inganta kwarewar mai amfani. Abinda da farko yake zama kamar kuntatawa ko iyakancewa zai iya habaka sabbin hanyoyin kirkira.",
"developers.designPrinciplesGlobalTitle": "Hanyoyi da yawa, Salo dayawa", "developers.designPrinciplesGlobalTitle": "Hanyoyi da yawa, Salo dayawa",
"developers.designPrinciplesGlobalBody": "Yawancin lissafi da ayyukan kimiyya a al'adance sun kasance masu nuna son kai ga takamaiman mutane. Ta hanyar ba da hankali na musamman don kirkirar hanyoyin fasaha masu jan hankali da jan hankali, muna aiki don rufe ratar. ", "developers.designPrinciplesGlobalBody": "Yawancin lissafi da ayyukan kimiyya a al'adance sun kasance masu nuna son kai ga takamaiman mutane. Ta hanyar ba da hankali na musamman don ƙirƙirar hanyoyin fasaha wan da za a iya samu da kuma masu jan hankali, muna aiki don rufe gibi. ",
"developers.designPrinciplesTinkerTitle": "Zane don iya canzawa", "developers.designPrinciplesTinkerTitle": "Zane don iya canzawa",
"developers.designPrinciplesTinkerBody": "Mun yi imanin cewa tsarin ilmantarwa tsari ce mai maimaito. Masu canzawa suna farawa ta hanyar bincike da gwaji, sannan yin kwaskwarima da kuma gyara manufofinsu da abubuwan da suka kirkira. Don tallafawa wannan salon na muamala, muna tsara honyoyin mu don karfafa gwaji da sauri da kuma saurin sakewa.", "developers.designPrinciplesTinkerBody": "Mun yi imanin cewa tsarin ilmantarwa tsari ce mai maimaito. Masu canzawa suna farawa ta hanyar bincike da gwaji, sannan yin kwaskwarima da kuma gyara manufofinsu da abubuwan da suka kirkira. Don tallafawa wannan salon na muamala, muna tsara honyoyin mu don karfafa gwaji da sauri da kuma saurin sakewa.",
"developers.joinBodyJobsLinkText": "Shafin ayyuka", "developers.joinBodyJobsLinkText": "Shafin ayyuka",

View file

@ -102,7 +102,7 @@
"faq.checkConfirmedBody": "Don bincika ko asusunka ya tabbata, shiga cikin asusun Scratch kuma ka shiga shifin {settingsLink}. tabbatatun adiresoshin imel ze nuna karamar alamar kore. in ba haka ba, za ka ga rubutu \"adireshin imel dinka ba a tabbatar da ita ba\" a cikin kalar fatsifatsi.", "faq.checkConfirmedBody": "Don bincika ko asusunka ya tabbata, shiga cikin asusun Scratch kuma ka shiga shifin {settingsLink}. tabbatatun adiresoshin imel ze nuna karamar alamar kore. in ba haka ba, za ka ga rubutu \"adireshin imel dinka ba a tabbatar da ita ba\" a cikin kalar fatsifatsi.",
"faq.settingsLinkText": "Saitunan imel", "faq.settingsLinkText": "Saitunan imel",
"faq.requireConfirmTitle": "Shin sai na tabbatar da asusuna?", "faq.requireConfirmTitle": "Shin sai na tabbatar da asusuna?",
"faq.requireConfirmBody": "Har yanzu kana iya amfani da bangorori da yawa na Scratch ba tare da tabbatar da asusunka ba, gami da kirkirawa da adana ayyuka (ba tare da yada su ba).", "faq.requireConfirmBody": "Har yanzu kuna iya amfani da bangarori da yawa na Scratch ba tare da tabbatar da asusunku ba, gami da ƙirƙira da adana ayyukan (ba tare da raba su ba).",
"faq.forgotPasswordTitle": "Na manta sunan mai amfani na ko kalmar sirri, ta yaya zan sake saita ta?", "faq.forgotPasswordTitle": "Na manta sunan mai amfani na ko kalmar sirri, ta yaya zan sake saita ta?",
"faq.forgotPasswordBody": "Shigar da sunan mai amfani ko adireshin imel a shifin {resetLink}. Shafin yanar gizon zai aia imel zuwa adireshin da ke hade da sunan mai amfanin ka da mahadan da za ka iya amfani da shi don sake saita kalmar sirrinka.", "faq.forgotPasswordBody": "Shigar da sunan mai amfani ko adireshin imel a shifin {resetLink}. Shafin yanar gizon zai aia imel zuwa adireshin da ke hade da sunan mai amfanin ka da mahadan da za ka iya amfani da shi don sake saita kalmar sirrinka.",
"faq.resetLinkText": "sake saita kalmar sirri", "faq.resetLinkText": "sake saita kalmar sirri",

View file

@ -204,7 +204,7 @@
"registration.studentUsernameStepHelpText": "Har Ka samu asusun Scratch?", "registration.studentUsernameStepHelpText": "Har Ka samu asusun Scratch?",
"registration.studentUsernameStepTooltip": "Kana bukatan bude sabuwar asusun Scratch kafun ka shiga wannan ajin.", "registration.studentUsernameStepTooltip": "Kana bukatan bude sabuwar asusun Scratch kafun ka shiga wannan ajin.",
"registration.studentUsernameSuggestion": "Gwada abincin daka fi so, nishadi ko dabba tare wasu lambobi", "registration.studentUsernameSuggestion": "Gwada abincin daka fi so, nishadi ko dabba tare wasu lambobi",
"registration.acceptTermsOfUse": "Da zarar ka bude asusu, ka yarda da {privacyPolicyLink} kuma ka karbi kuma ka yarda da {touLink}.", "registration.acceptTermsOfUse": "Da zarar ka ƙirƙiri asusu, ka yarda da {privacyPolicyLink} kuma ka karbi kuma ka yarda da {touLink}.",
"registration.usernameStepTitle": "Nemi asusun malami", "registration.usernameStepTitle": "Nemi asusun malami",
"registration.usernameStepTitleScratcher": "Kirkiri asusun Scratch", "registration.usernameStepTitleScratcher": "Kirkiri asusun Scratch",
"registration.validationMaxLength": "Yi hankuri, ka wuce iyakar harufa.", "registration.validationMaxLength": "Yi hankuri, ka wuce iyakar harufa.",
@ -224,7 +224,7 @@
"registration.waitForApproval": "Jira a yarda", "registration.waitForApproval": "Jira a yarda",
"registration.waitForApprovalDescription": "Zaka iya shigan asusunka na Scratch yanxu, amma fasalin da ya kebanci malamai har yanxu ba a same su ba, ana kan sake duba bayanan ka. don ka kara yin hankuri, matakin yarda na iya dakan rana daya. da zarar an yarda zaka samu i-mel me nuna cewa asusunka tasamu karin mataki.", "registration.waitForApprovalDescription": "Zaka iya shigan asusunka na Scratch yanxu, amma fasalin da ya kebanci malamai har yanxu ba a same su ba, ana kan sake duba bayanan ka. don ka kara yin hankuri, matakin yarda na iya dakan rana daya. da zarar an yarda zaka samu i-mel me nuna cewa asusunka tasamu karin mataki.",
"registration.welcomeStepDescription": "Ka samu nasaran saita asusun Scratch! kai dan wannan ajin ne yanxu:", "registration.welcomeStepDescription": "Ka samu nasaran saita asusun Scratch! kai dan wannan ajin ne yanxu:",
"registration.welcomeStepDescriptionNonEducator": "An shigar da kai yanxu! zaka iya fara bincakawa da kuma kirkiran aiyuka.", "registration.welcomeStepDescriptionNonEducator": "An shigar da kai yanxu! zaka iya fara bincakawa da kuma ƙirƙirar ayyuka.",
"registration.welcomeStepInstructions": "Kana son ka yada kuma ka yi tsokaci? to danna mahadar da ke cikin i-mel da muka turo {email}", "registration.welcomeStepInstructions": "Kana son ka yada kuma ka yi tsokaci? to danna mahadar da ke cikin i-mel da muka turo {email}",
"registration.welcomeStepPrompt": "Don farawa, danna kan maballin da ke kasa.", "registration.welcomeStepPrompt": "Don farawa, danna kan maballin da ke kasa.",
"registration.welcomeStepTitle": "Yehoo! Barka da zuwa Scratch!", "registration.welcomeStepTitle": "Yehoo! Barka da zuwa Scratch!",

View file

@ -58,7 +58,7 @@
"teacherfaq.commHiddenTitle": "Zan iya kirkirar aji mai zaman kansa?", "teacherfaq.commHiddenTitle": "Zan iya kirkirar aji mai zaman kansa?",
"teacherfaq.commHiddenBody": "A'a. Duk abubuwan da ke cikin ajinka zasu kasance a fili ga al'ummar Scratch.", "teacherfaq.commHiddenBody": "A'a. Duk abubuwan da ke cikin ajinka zasu kasance a fili ga al'ummar Scratch.",
"teacherfaq.commWhoTitle": "Dasu wa dalibai na zasu iya hulda dasu akan Scratch?", "teacherfaq.commWhoTitle": "Dasu wa dalibai na zasu iya hulda dasu akan Scratch?",
"teacherfaq.commWhoBody": "asusun dalibi na da damar da asusun Scratch na yau da kulun Scratch ke da shi, kamar yada ayyuka, yin tsokaci, kirkirar sitidiyoyi, da makamantansu . A matsayinka na malami, zaka iya ganin duk ayyukan dalibanka kuma kuyi madaidaicin ayyuka a cikin ajin ka. ", "teacherfaq.commWhoBody": "Asusun ɗalibai suna da gata ɗaya na al'umma kamar asusun Scratch na yau da kullun, kamar raba ayyukan, yin tsokaci, ƙirƙira ɗakin karatu, da makamantansu. A matsayinka na malami, zaku iya ganin duk ayyukan ɗalibanku kuma kuyi ayyukan daidaita haske a cikin ajin ka.",
"teacherfaq.commInappropriateTitle": "Me nene zan iya yi idan nagan abun da bai dace ba?", "teacherfaq.commInappropriateTitle": "Me nene zan iya yi idan nagan abun da bai dace ba?",
"teacherfaq.commInappropriateBody": "Kana iya cire tsokaci da basu dace ba da ayyukan da dalibanka suka kirkira da hannu. idan ka sami abubuwan da basu dace ba wanda wanda ba dalibai bane suka kirkira, da fatan za ka sanar da tawagar Scratch ta danna maballin 'kai kara'. ", "teacherfaq.commInappropriateBody": "Kana iya cire tsokaci da basu dace ba da ayyukan da dalibanka suka kirkira da hannu. idan ka sami abubuwan da basu dace ba wanda wanda ba dalibai bane suka kirkira, da fatan za ka sanar da tawagar Scratch ta danna maballin 'kai kara'. ",
"teacherfaq.commTurnOffCommentsTitle": "Shin zan iya kashe damar dalibai don gani da sanya tsokaci?", "teacherfaq.commTurnOffCommentsTitle": "Shin zan iya kashe damar dalibai don gani da sanya tsokaci?",