scratch-l10n/www/scratch-website.wedo2-legacy-l10njson/ha.json

21 lines
1.6 KiB
JSON
Raw Normal View History

2022-09-01 14:56:55 -04:00
{
"wedoLegacy.intro": "LEGO® Education WeDo 2.0 kayan habaka ne na gabatarwa da zaka iya amfani da shi don gina injinka mai mua'amala. Zaka iya karbe tubalan tsare-tsaren Scratch don hulda da kirkirar LEGO We Do da kuma kara zane mai motsi akan alon T.B.",
"wedoLegacy.requirement": "dakwai karin LEGO WeDo 2.0 ma Mac OSX and Windows 10+.",
"wedoLegacy.getStarted": "shirin farawa da LEGO WeDo 2.0 ",
"wedoLegacy.installTitle": "1. shigar da manajar na'urar",
"wedoLegacy.installText": "Manajar Na'urar yana sa ka hada WeDo 2.0 zuwa Scratch ta bluetooth",
"wedoLegacy.downloadMac": "saukar ma Mac OSX",
"wedoLegacy.downloadWin": "saukar ma Windows 10+",
"wedoLegacy.setupTitle": "2. saitin & taimoko",
"wedoLegacy.setupText": "sadar da WeDo 2.0 dinka ta bin matakokin dake tafe cikin <a href=\"/projects/editor/?tip_bar=ext2\">Tips Window</a>",
"wedoLegacy.createTitle": "3. kirkiri",
"wedoLegacy.createText": "yi amfani da tubalan karin WeDo wajen kunna wuta, control motos, da sa aikinka ya zaman mai saukin amfani ",
"wedoLegacy.wedo2SetupInstructions": "umarnin saitin WeDo 2.0",
"wedoLegacy.wedo1SetupInstructions": "umarnin saitin WeDo 1.0",
"wedoLegacy.starterProjects": "aiyukan farawa na WeDo 2.0",
"wedoLegacy.starterMotor": "Moto",
"wedoLegacy.starterDistance": "na'uarar haska bayanai mai gane nisa",
"wedoLegacy.starterTilt": "juya na'urar haske bayanai ",
"wedoLegacy.versionTitle": "wane siga gare ka?",
"wedoLegacy.versionText": "zaka iya amfani da scratch wajen tsara asalin LEGO WeDo (LEGO WeDo 1.0)"
}