"wedo2.headerText":"{wedo2Link}shine kayan kirkira wanda aka fara gabatarwa da za ka iya amfani waen gina mutummutumi mai hulda da jama'a da kuma sauran kirkira. Za ka iya dauke tubalan shirye-shirye na Scratch don hulda da kirkirar ka na WeDo 2.0 kuma ka kara zanunnuka masu motsi da sautuna.",
"wedo2.gettingStarted":"za a fara",
"wedo2.connectingWedo2":"ana sadar WeDo 2.0 da Scratch",
"wedo2.useScratch3":"Yi amfani da editan {scratch3Link}.",
"wedo2.addExtension":"kara karin WeDo 2.0.",
"wedo2.thingsToTry":"Abubuwan da za a iya gwadawa",
"wedo2.makeMotorMove":"Yi motsin mota",
"wedo2.plugMotorIn":"Saka wata motar a cikin WeDo.",
"wedo2.clickMotorBlock":"Nemi tubalin {motorBlockText}kuma ka danna shi.",
"wedo2.motorBlockText":"\"kunna motar na dakika 1\"",
"wedo2.starterProjects":"Ayyukan farawa",
"wedo2.starter1PetTitle":"Yi naka dabban na sha'awa",
"wedo2.starter1PetDescription":"Yi amfani da mota don yin wutsiya mai juyawa ma dabban sha'awanka na kan kwamfuta. ",
"wedo2.starter2FoxTitle":"Motsa dilan",
"wedo2.starter2FoxDescription":"Yi amfani da karkataciyan Na'urar auna sigina don matsar da dilan gaba da baya.",
"wedo2.starter3PufferfishTitle":"Ana kara girma kifin pufferfish",
"wedo2.starter3PufferfishDescription":"Yi amfani da na'urar mai auna siginan nisa don kara girman kifin.",
"wedo2.troubleshootingTitle":"Niman matsalar",
"wedo2.checkOSVersionTitle":"Ka tabbatar cewa operating system dinka ya dace da Scratch Link",
"wedo2.checkOSVersionText":"Mafi karancin sigar operating system an jera su a saman wannan shafin. Duba umarni don duba sigar ka na {winOSVersionLink} ko {macOSVersionLink}. ",
"wedo2.closeScratchCopiesText":"Kwafin Scratch guda daya ne kawai zai iya saduwa da WeDo 2.0 a lokaci guda. Idan kana Scratch a bude a cikin wasu shafuka masu lilo, rufe shi ka sake gwadawa.",
"wedo2.otherComputerConnectedTitle":"Ka tabbatar cewa ba wata kwamfuta da ke hade da WeDo 2.0 dinka",
"wedo2.otherComputerConnectedText":"Kwamfuta daya ne kawai za a iya hadawa da WeDo 2.0 a lokaci guda. Idan kana da wata kwamfutar da aka hada da WeDo 2.0 naka, cire hadin WeDo 2.0 ko ka rufe Scratch akan wannan kwamfutar sannan sake gwadawa.",
"wedo2.updateLinkTitle":"Sabunta Scratch Link",
"wedo2.updateLinkText":"Tabbatar cewa ka daura sabon sigar Scratch Link.",
"wedo2.legacyInfoTitle":"Kana amfani da Scratch 2.0?",
"wedo2.legacyInfoText":"Ziyarci shafin mu akan {wedoLegacyLink}.",
"wedo2.legacyLinkText":"amfani da WeDo tare da Scratch 2.0",
"wedo2.imgAltWeDoIllustration":"Kwatancen WeDo2 wanda yake dauke da wata na'urar firikwensin motsi da wata motawwata",
"wedo2.imgAltStarter1Pet":"Wani aikin Scratch tare da wani Kare da wani taco.",
"wedo2.imgAltStarter2Fox":"Wani aikin Scratch tare wani dila mai motsawa gaba da baya.",
"wedo2.imgAltStarter3Pufferfish":"Aikin Scratch tare da dinosaurs."