"boost.headerText":"Kayar {boostLink}na ba ma kirkirar LEGO rai tare da motoci mai karfi, wani na'urar mai gane launi da karin akan haka. Ta hada shi da Scratch, Zaka iya gina kirkirar mutum-mutumin mai rai dinka, bada tasuniyoyin dijital na zahiri, kirkiri sabbin abu masu tafiyar da wasa, ko kuma duk abun da kayi tunani. ",
"boost.gettingStarted":"za a fara",
"boost.connectingBoost":"Sadar da BOOST zuwa Scratch",
"boost.powerBoost":"kunna sensar ka ta hanyar danna mabbalin budewa.",
"boost.useScratch3":"Yi amfani da editan {scratch3Link}.",
"boost.addExtension":"hada karen karen BOOST.",
"boost.thingsToTry":"Abubuwan da za a iya gwadawa",
"boost.makeAMotorMove":"Yi motsin mota",
"boost.findTurnMotorOnForSeconds":"Nemi tubalin {turnMotorOnForSeconds} kuma ka danna shi.",
"boost.turnMotorOnForSeconds":"“Kunna motar A ma dakika 1”",
"boost.connectALegoBeam":"Sadar da sandar LEGO da wata axle zuwa motar A kuma danna tubalin kuma dan ya juya.",
"boost.starterProjects":"Ayyukan farawa",
"boost.troubleshootingTitle":"Niman matsalar",
"boost.updateScratchLinkTitle":"Tabbatar cewa kana da sigar daya gabata na Scratch Link",
"boost.updateScratchLinkText":"Saka Scratch Link ta amfani da maballin da ke sama. Muna bada shawaran sakaawa ta hanyar App store don sabunta sigarka akai akai.",
"boost.checkOSVersionTitle":"Ka tabbatar cewa operating system dinka ya dace da Scratch Link",
"boost.checkOSVersionText":"Mafi karancin sigar operating system an jera su a saman wannan shafin. Duba umarni don duba sigar ka na {winOSVersionLink} ko {macOSVersionLink}. ",
"boost.closeScratchCopiesText":"Kwafi guda na Scratch ke iya saduwa da BOOST a lokaci guda. ida Scratch na kunne a allon brausar ka, kashe shi kuma sake gwadawa.",
"boost.otherComputerConnectedTitle":"tabbatar cewa babu wata kwamfutar da ke hade da wannan sensar",
"boost.otherComputerConnectedText":"Kwafuta guda kawai zai iya kasance a hade da BOOST a lokaci guda. idan wata kwamfuta na hade da sensar ka, cire sensar ka ko ka kashe Scratch akan wancan kwamfutar kuma ka sake gwadawa.",