"project.comments.turnedOffGlobally":"An kashe tsokaci akan gabadaya a Scratch, amma kar ka damu, an kiyaye tsokacinka kuma zata dawo nan ba da jimawa ba.",
"project.share.notShared":"Ba a yada wannan aikin ba — don haka kai kadai za ka iya ganin shi. danna yada don kowa ya gani.",
"project.share.sharedLong":"muna taya ka murna akan yada aikin ka! sauran mutane zasu iya gwadawa, bada tsokaci, kuma ka sake gaurayashi.",
"project.share.sharedShort":"A halin yanzu an yada aikin ka.",
"project.share.shareButton":"raba",
"project.seeInsideButton":"Duba ciki",
"project.remix.justRemixed":"\"{title}\" an yi nasarar sake gauraya shi. kara wani sprite, kara wani kaya, yi wani canji don mayar dashi naka!",
"project.remixButton":"sake gaurayawa",
"project.remixButton.altText":"kiyaye kwafin wannan aikin kuma kara fikirar ka.",
"project.defaultCensoredMessage":"Ƙungiyar Scratch ta cire wannan aikin saboda rashin mutunci, rashin dacewa ga kowane zamani, ko kuma ya karya Scratch {communityGuidelinesLink}.",
"project.communityCensoredMessage":"An dakatar da yada aikin na dan wani lokaci don mutane da yawa sunyi korafi ce wa ya na abubuwa da basu dace ba.",
"project.willReviewCensoredMessage":"Tawagar Scratch zata sake duba aikin dubi zuwa ga {communityGuidelinesLink}, da ko a dawo da aikin ko a tabbatar da tantancewa.",
"project.tempCensoredMessage":"Don Allah karanta {communityGuidelinesLink}kuma ka tabbatar ka gyara aikin don tabbatar cewa dakwai girmamawa a ciki kafun ka sake yadawa. ",
"project.permCensoredMessage":"Ba za a iya sake yada shi a kowane lokaci ba a nan gaba.",
"project.notesPlaceholder":"Ta yaya ka yi wannan aikin? shin kayi amfani da fikirorin, rubutun ko zane-zane daga wadansu? Gode musu a nan. ",
"project.descriptionPlaceholder":"Gaya wa mutane yanda zasu yi amfani da aikin ka (kamar wanne maballi za a danna)",
"project.cloudDataAlert":"Wannan akin na amfani da bayanin cloud - fasali da ke samuwa kawai ne ga masu amfani da Scratch.",
"project.cloudVariables":"abubuwa masu canji na Cloud",
"project.cloudDataLink":"Duba bayanai",
"project.usernameBlockAlert":"Wannan aikin na iya gano mai amfani dashi, ta tubalin \"sunan mai amfani\". Don boye asalin ka, don boye asalin ka, fita kafin amfanin da aikin.",
"project.inappropriateUpdate":"hmm...na'urar gano kalmomi mara sa kyau yana ganin dakwai matsala da tsakon ka. Don Allah canza shi kuma ka tuna ka zama mai girmama mutane.",