"conference-2022.desc1":"Kasance tare da mu don Taron Scratch 2022, taron kan layi don malamai masu sha'awar ƙirƙira koyo tare da Scratch! Taken na bana zai kasance \"Me za ka ƙirƙira?\"",
"conference-2022.desc1a":"Duk da cewa bamu iya hadu da mutum a wannan shekarar, muna farin cikin samun hanyoyin haduwa da yadawa da wasu a cikin al'umman masu ilmantarwan Scratch na duk duniya.",