scratch-l10n/www/scratch-website.wedo2-l10njson/ha.json

37 lines
3.1 KiB
JSON
Raw Normal View History

2022-09-01 14:56:55 -04:00
{
"wedo2.headerText": "{wedo2Link}shine kayan kirkira wanda aka fara gabatarwa da za ka iya amfani waen gina mutummutumi mai hulda da jama'a da kuma sauran kirkira. Za ka iya dauke tubalan shirye-shirye na Scratch don hulda da kirkirar ka na WeDo 2.0 kuma ka kara zanunnuka masu motsi da sautuna.",
"wedo2.gettingStarted": "za a fara",
"wedo2.connectingWedo2": "ana sadar WeDo 2.0 da Scratch",
"wedo2.useScratch3": "Yi amfani da editan {scratch3Link}.",
"wedo2.addExtension": "kara karin WeDo 2.0.",
"wedo2.thingsToTry": "Abubuwan da za a iya gwadawa",
"wedo2.makeMotorMove": "Yi motsin mota",
"wedo2.plugMotorIn": "Saka wata motar a cikin WeDo.",
"wedo2.clickMotorBlock": "Nemi tubalin {motorBlockText}kuma ka danna shi.",
"wedo2.motorBlockText": "\"kunna motar na dakika 1\"",
"wedo2.starterProjects": "Ayyukan farawa",
"wedo2.starter1PetTitle": "Yi naka dabban na sha'awa",
"wedo2.starter1PetDescription": "Yi amfani da mota don yin wutsiya mai juyawa ma dabban sha'awanka na kan kwamfuta. ",
"wedo2.starter2FoxTitle": "Motsa dilan",
"wedo2.starter2FoxDescription": "Yi amfani da karkataciyan Na'urar auna sigina don matsar da dilan gaba da baya.",
"wedo2.starter3PufferfishTitle": "Ana kara girma kifin pufferfish",
"wedo2.starter3PufferfishDescription": "Yi amfani da na'urar mai auna siginan nisa don kara girman kifin.",
"wedo2.troubleshootingTitle": "Niman matsalar",
"wedo2.checkOSVersionTitle": "Ka tabbatar cewa operating system dinka ya dace da Scratch Link",
"wedo2.checkOSVersionText": "Mafi karancin sigar operating system an jera su a saman wannan shafin. Duba umarni don duba sigar ka na {winOSVersionLink} ko {macOSVersionLink}. ",
"wedo2.winOSVersionLinkText": "Windows",
"wedo2.macOSVersionLinkText": "Mac OS",
"wedo2.closeScratchCopiesTitle": "Rufe sauran kwafin Scratch",
"wedo2.closeScratchCopiesText": "Kwafin Scratch guda daya ne kawai zai iya saduwa da WeDo 2.0 a lokaci guda. Idan kana Scratch a bude a cikin wasu shafuka masu lilo, rufe shi ka sake gwadawa.",
"wedo2.otherComputerConnectedTitle": "Ka tabbatar cewa ba wata kwamfuta da ke hade da WeDo 2.0 dinka",
"wedo2.otherComputerConnectedText": "Kwamfuta daya ne kawai za a iya hadawa da WeDo 2.0 a lokaci guda. Idan kana da wata kwamfutar da aka hada da WeDo 2.0 naka, cire hadin WeDo 2.0 ko ka rufe Scratch akan wannan kwamfutar sannan sake gwadawa.",
"wedo2.updateLinkTitle": "Sabunta Scratch Link",
"wedo2.updateLinkText": "Tabbatar cewa ka daura sabon sigar Scratch Link.",
"wedo2.legacyInfoTitle": "Kana amfani da Scratch 2.0?",
"wedo2.legacyInfoText": "Ziyarci shafin mu akan {wedoLegacyLink}.",
"wedo2.legacyLinkText": "amfani da WeDo tare da Scratch 2.0",
"wedo2.imgAltWeDoIllustration": "Kwatancen WeDo2 wanda yake dauke da wata na'urar firikwensin motsi da wata motawwata",
"wedo2.imgAltStarter1Pet": "Wani aikin Scratch tare da wani Kare da wani taco.",
"wedo2.imgAltStarter2Fox": "Wani aikin Scratch tare wani dila mai motsawa gaba da baya.",
"wedo2.imgAltStarter3Pufferfish": "Aikin Scratch tare da dinosaurs."
}