"teacherlanding.title":"Scratch ma masu ilmantarwa",
"teacherlanding.intro":"Dalibanka na iya amfani da Scratch wajen yin kode din tasuniyoyi, zanunnuka masu motsi, da wasanni, duk masu mu'amala. a cikin hakan ne su kan koya suyi tunani mai kirkira, tunani cikin tsari da kuma yin aiki cikin hadin kai — muhimman dabaru ma kowa a cikin jama'ar yanxu. Masu ilmantarwa na saka Scratch a cikin sashen darusa daban daban da zauren shekaru daban daban.",
"teacherlanding.educatorResourcesTitle":"albarkatu ma masu ilmantarwa",
"teacherlanding.educatorGuides":"{educatorLink} nuna yanda kake shiryawa kuma tafiyar da azuzuwan da tarurukan bitar Scratch.",
"teacherlanding.educatorGuideLinkText":"Jagorar masu ilmantarwa",
"teacherlanding.sip":"{sipName}({abbreviatedSipName}) na yada tunani da albarkatu daga tawagar Scratch da masu ilmantarwa a duk sashen duniya. a kowane wata, {abbreviatedSipName}shafin yanar gizo na kunshe da sabon take da ke binciken da tattaunawa.",
"teacherlanding.sipName":"Scratch a aikace",
"teacherlanding.abbreviatedSipName":"SiP",
"teacherlanding.howUsingScratch":"Yan da masu ilmantarwa ke amfani da Scratch",
"teacherlanding.seeLatest":"Duba sabuwar",
"teacherlanding.creativeComputing":"{scratchEdLink} daga tawagar ScratchEd a Havard na ba da tsarurruka, ayyuka, da dabaru ma gabatar da lissafin kirkirar a cikin aji.",
"teacherlanding.scratchEdLinkText":"lissafi na kirkira",
"teacherlanding.studentResourcesTitle":"albarkatu ma dalibai",
"teacherlanding.ideasResources":"Zayarci {ideasPageLink}ma karin albarkatu daga tawagar Scratch",
"teacherlanding.ideasLink":"Shafin ra'ayoyi",
"teacherlanding.connectingWithEducators":"sadarwa da sauran masu ilmantarwa",
"teacherlanding.teachingWithScratch":"Zama daga cikin {teachingWithScratchLink} zauren Facebook don yada tunani, tambayoyi, da albarkatu da ke da alaka da karantarwa tare da Scratch.",
"teacherlanding.teachingWithScratchLink":"Karantarwa tare da Scratch",
"teacherlanding.attendMeetups":"halarci {meetupLink} don yada tunani da dabaru tare da sauran masu ilmantarwa don tallafawa lissafin kirkira a dukkan yanayin ta.",
"teacherlanding.meetupLink":"hadawan masu ilmantarwa ScratchEd ",
"teacherlanding.moreGetStartedTitle":"Karin hanyoyin don farawa",
"teacherlanding.csFirst":"tsarin karantarwa kyauta na Google, {csFirstLink}, dalibai da masu ilmantarwa dayawa sunyi amfani dashi a du duniya. Sama da bidiyo da tsarin karantarwa 1,000 dake gabatar da dalibai zuwa Scratch.",
"teacherlanding.csFirstLink":"CS na farko",
"teacherlanding.codeClub":"Ziyarci {codeClubLink} don samun damar shigan sama da ayyukan 30 kyauta don yin aiki da dalibai wajen koyon yin tatsuniyoyi, wasanni da zanunnuka duk masu mu'amala.",
"teacherlanding.accountsRequestInfo":"A matsayin mai ilmantarwa, zaka iya niman samun asusun malamai na Scratch, wanda ke saukaka ƙirƙiri asusu ma dalibai da kuma kulawa da ayyukansu da tsokacinsu. don karin koyo, duba {setupGuideLink} da {teacherAccountFaqLink}.",