"download.intro":"Zaka iya saka editar Scratch 2.0 don aiki akan ayyuka batare hadin yanar gizo ba. Wanan sagar zai yi aiki akan Windows da MacOs.",
"download.installation":"Sakawa",
"download.airTitle":"Adobe AIR",
"download.airBody":"If you don't already have it, download and install the latest <a href=\"https://airsdk.harman.com/runtime\">Adobe AIR</a>",
"download.macOSX":"Mac OS X",
"download.macOlder":"Mac OS 10.5 & wanda ya girmi wannan",
"download.windows":"Windows",
"download.download":"saukar",
"download.offlineEditorTitle":"Editan Scratch na offline",
"download.offlineEditorBody":"a gaba saukar da kuma saka editan Scratch 2.0 ba tara zama kan yanar gizo ba",
"download.supportMaterialsTitle":"Abubuwa masu tallafawa",
"download.supportMaterialsBody":"ana niman taimako wajjen farawa? a nan ga wadansu albarkatu masu taimakawa.",
"download.starterProjects":"Ayyukan farawa",
"download.gettingStarted":"Jagorar farawa",
"download.scratchCards":"katunan Scratch",
"download.updatesTitle":"sabuntawa",
"download.updatesBody":"Editan Offline na iya sabunta kansa(da izinin mai ammfani). zai duba labaran sabuntawa a farawa ko za ka iya amfani da ba da umarnin\"duba sabuntawa\" a cikin menun fayil.",
"download.otherVersionsOlder":"Idaan kana da tsohuwar kwamfutar, ko baza ka iya saka editan Scratch 2.0 na offline ba, za ka iya gwada saka <a href=\"http://scratch.mit.edu/scratch_1.4/\">Scratch 1.4</a>.",
"download.otherVersionsAdmin":"Idan kai mai kula da cibiyar sadarwa ne: Wani memban al'ummar ya ƙirƙiri Scratch 2.0MSI kuma yana kula da ita ya kuma saka ta don jamaa su saukar <a href=\"http://llk.github.io/scratch-msi/\">a nan</a>.",
"download.knownIssuesOne":"Idan editar ka na offline na faduwa kai tsaye bayan an bude Scratch, saka Editan Scratch 2 na offline kuma (duba mataki na 2 a sama). Wannan batun don kwaro ne da aka gabatar acikin Adobe Air siga ta 12(wanda aka fitar a afrilu 2014).",
"download.knownIssuesTwo":"Tubalin tsarin hoto(a cikin yanda yake a zahiri) na iya rage ma ayyuka sauri dan wani sanannen kwarin flash.",
"download.knownIssuesThree":"ba a samu <b>Jakar baya</b>ba",
"download.knownIssuesFour":"Akan MacOS za ka iya ganin sako ma nuna cewa \"Scratch 2 na kokarin sakasabon kayan aiki mai taimako\" kuma tambayar sunar mai amfaninka da kalmar sirrinka. A halin yanxu muna bincikan wani mafita don yin wannan mastalar.",